04/10/2026
📚 KARATUN LITTAFIN MUKHTASAR ZĀDUL MA'ĀD
📖 Darasi na 17
🎙️ Tare da Imam Engr. Imran Ibn Usman Birnin Kebbi
🕌 Daga Masjid Sheikh Abbas Muhammad Jega, Rafin Atiku, Birnin Kebbi.
Muna gayyatar ku da ku kasance tare da mu domin sauraron wannan darasi mai albarka.
👉 Ku kalli shirin kai tsaye, ku yi Like, Comment, da Share domin sauran al'umma su amfana.
Allah Ya amfanar da mu da abin da za mu ji, Ya sanya shi cikin ma'aunin ayyukan alheri. Āmīn.