Abu-khadeejah skills Acquisition and entrepreneurship Development centre

Call Directions

Abu-khadeejah skills Acquisition and entrepreneurship Development centre Business, marketing, Entrepreneurship, skills acquisition, training centre and more

06/09/2026

Assalam alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu

INNĀ LILLĀHI WA INNĀ ILAIHI RĀJI‘ŪN
​إنَّ لِلَّهِ مَا أَخَذَ وَلَهُ مَا أَعْطَى وَكُلُّ شَيْءٍ عِنْدَهُ بِأَجَلٍ مُسَمًّى... فَلْنَصْبِرْ وَلْنَحْتَسِبْ 😭😭
​Cikin alhini, jijjiga, da mika al'amari ga Allah, muke sanar da rasuwar DR. MURTALA (ABU KHADEEJAH).

​Shi ne me wannan page din kuma CEO na Abu-khadeejah Global Ventures

​Hakika rashin Dr. Murtala babban giɓi ne da zai wuya a cike shi. Mun rasa dan uwa, jagora, gani-kashe-nin addini, kuma jajirtaccen mutum wanda ya sadakar da rayuwarsa wajen ciyar da al'amuran Musulunci gaba.
​Addu'armu ga Marigayi:
​Gafara da Rahama: Ya Allah! Ka gafarta wa Dr. Murtala (Abu Khadeejah), Ka jiƙansa, Ka yafe masa kura-kuransa. Ka haskaka kabarinsa, Ka yalwata masa shi, Ka sanya shi ya zama lambu daga cikin lambunan Aljannar Firdausi.
​Sakamako: Ya Allah! Ka sakatara shi tare da bayinka salihai, Ka karbi dukkan ayyukansa na kwarai.
​Rokon Adalci da Kariya:
​Ya Allah! Ka bayyana mana gaskiyar abin da ya faru, Ka tona asirin duk wanda ya aikata wannan ta'addanci ko ya taimaka wajen aikata shi.
​Ya Allah! Ka yi hukunci tsakaninmu da waɗannan azzalumai, Ka rusa makircinsu, Ka tabbatar da adalci, Ka kuma kare sauran 'yan uwanmu da shugabanninmu daga dukkan sharri.
​Muna rokon Allah Maɗaukakin Sarki Ya ba iyalansa, malamansa, dalibansa, da dukkan al'umma hakuri da juriyar jure wannan babban rashi.
​Allahumma a’jurnā fī muṣībatinā wakhluf lanā khayran minhā.
​Rahmatullahi alaihi rahmatan wasi'ah. 🤲😭🤲

Unlock your potential with our Skills Acquisition Empowerment ProgramAre you ready to take control of your future? Our S...
01/09/2023

Unlock your potential with our Skills Acquisition Empowerment Program

Are you ready to take control of your future? Our Skills Acquisition Empowerment Program is here to help you unleash your inner entrepreneur. Join us on a journey of learning and growth as we teach you the art of making:

📌Coconut oil for cooking
📌Coconut oil for hair growth.
📌Liquid soap
📌Dettol

Don't miss out on this incredible opportunity to empower yourself with a valuable skillset. Enroll in our Skills Acquisition Empowerment Program today and unlock a world of possibilities!

28/06/2023

Allahu Akbar, Allahu Akbar, La Ilaha Illal Lahu, Allahu Akbar, Allahu Akbar, Wa LilLahil Hamd.
Allahu Akbar Kabira, Walhamdu LilLahi Kathira, Wa Subhanillah Bukratau Wa Asila.

I wish you and your family a joyous Sallah celebration.

TAQABBALALLAHU MINNA WA MINKUM

06/04/2023

ABU-KHADEEJAH SKILLS ACQUISITION AND ENTREPRENEURSHIP DEVELOPMENT CENTRE
(ASAEDEC)
_Build an enterprise out of your skills, to predict a future is to create it_
PRESENTS:
Entrepreneurship Training on different productions. We are good on: Vaseline/petroleum jelly, Mankitso/hair cream, Robb, Room/Air freshener, liquid soap, dettol, body spray, coconut oil, bounvita, dark chocolate, milk chocolate, shampoo, dandruff shampoo, after shave, toilet wash, disinfectant/germicide, anti septic
disinfectant, bleach, face powder, insecticide and goya oil, body cream, anti dandruff hair
cream, liquid detergent, toilet soap/organic soap, anti septic soap. You will only be required to pay for registration, Ramadan bonanza take off the form charges. Available skills during this Ramadan 1444 hijr (April, 2023): *Vaseline/petroleum jely,* *Mankitso/hair*
*cream,* *Robb,* *Room/Air freshener,* *liquid soap,* *dettol,* *body spray,* *coconut oil,* *bounvita,* *dark chocolate*
*and milk chocolate.*
BENEFITS:
- The training will be done online
-Everybody/all genders can register for the
workshop and from any where they are in the
world
-Free form for everybody
-Guide on how to make the practical work in your
home. -Free handout/guide/Manual -packaging guidelines
-Competitive advice
*Note* that you are to choose only two items on one registration session, this means you can make more
than one registration to benefit from other items. Two Items make one Batch.
Please share this advert for the benefit of others, Thank you.
For registrations, sponsoring the program/training, or any other contribution contact company contacts
on: 08063053652/08067080655/ [email protected]

SKILLS ACQUISITION ALERT
04/04/2023

SKILLS ACQUISITION ALERT

17/10/2022

ASSALAMU ALAIKUM

JAMA'A GA GARABASA
Duk wanda ya sayi products dinmu ko kuma service tun daga watan July zuwa September wanda cost din abunda ya saya yakai 10k & above toh, Qaho ne akayi maka, ko magani ka saya, ko kuma graphic design aka maka, ko aquisition ne ka koya? koma meye matuqar de a kampanin mu ne, toh kazo ka kar6i GIFT BONUS GARABASA naka na musamman daga
ABU-KHADEEJAH GLOBAL VENTURES.
09078687922
Effect from today inshaAllah 17th October to 17 November, 2022.

Non-Governmental Organization (NGO)

AlhamdulillahMungama workshop lapiya kuma munada yaqini akan dalibanmu sun fahimci abunda muka koyar dasu, domin su s**a...
02/09/2022

Alhamdulillah
Mungama workshop lapiya kuma munada yaqini akan dalibanmu sun fahimci abunda muka koyar dasu, domin su s**a hada komai da kansu bayan bayani da karantar dasu da mukayi. Musamman akwai manual mai taimakawa se kuma ga komai afili hadawa kawai ya rage.
mun koyar dasu harakan kasuwa da yadda zasu iya samun nasara cikin taimakon Allah.
Alhamdulillah.
A qarshe de mutanenda s**a halarci wannan workshop din physically dukkaninsu sun amfana da products dinda aka hada.
Allah ys mu dace
اَلسَلامُ عَلَيْكُم وَرَحْمَةُ اَللهِ وَبَرَكاتُهُ‎

Address

Kebbi
Birnin-Kebbi
860101

Telephone

+2349078687922

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abu-khadeejah skills Acquisition and entrepreneurship Development centre posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share