Fit'yatul Kahfi Foundation

Fit'yatul Kahfi Foundation Wannan shafi na FIT'YATUL KAHFI FOUNDATION Na Dukkanin Ya'n uwa Muhammadawa ne.

ALHAMDULILLAH DAN DAZON MUHAMMADAWA KAHAFAWA A BAUCHI SUN GUDANAR DA BIKIN MAULUDIN MANZON TSIRA ANNABI MUHAMMADU S.A.W....
26/08/2026

ALHAMDULILLAH DAN DAZON MUHAMMADAWA KAHAFAWA A BAUCHI SUN GUDANAR DA BIKIN MAULUDIN MANZON TSIRA ANNABI MUHAMMADU S.A.W. DA FATAN ALLAH YA MAIMAITA MANA, YA FITO MANA DA SARKIN GIDA A KUSA ALFARMAR SHUGABA S.A.W.

13/08/2026
INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN, ALLAH YAYI RASUWA MA MAHAIFIN DAN'UWA  MAL. ABBAS ALQADRY DAYA DAGA CIKIN YAN UWA MU...
27/07/2026

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN, ALLAH YAYI RASUWA MA MAHAIFIN DAN'UWA MAL. ABBAS ALQADRY DAYA DAGA CIKIN YAN UWA MUHAMMADAWA NA GARIN BAUCHI BAUCHI. A MADADIN FITYATUL KAHFI FOUNDATION, MUNA MIKA TA'AZIYYAR MU GARESHI, ALLAH YA GAFARTA MASA, YASA ALJANNAH CE MAKOMA.

๐™„๐™‰๐™‰๐˜ผ ๐™‡๐™„๐™‡๐™‡๐˜ผ๐™ƒ๐™„ ๐™’๐˜ผ ๐™„๐™‰๐™‰๐˜ผ ๐™„๐™‡๐˜ผ๐™„๐™ƒ๐™„ ๐™๐˜ผ'๐™…๐™„๐™๐™‰๐˜ผ ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐˜ผ๐™‡๐™‡๐˜ผ๐™ƒ ๐™”๐™–๐™ฎ๐™ž ๐™๐™–๐™จ๐™ช๐™ฌ๐™– ๐™ฌ๐™– ๐™ ๐™–๐™ ๐™–๐™ฃ๐™ข๐™ช ๐™ˆ๐™–๐™๐™–๐™ž๐™›๐™ž๐™ฃ๐™จ๐™ช ๐™ˆ๐™ช๐™ฆ๐™–๐™™๐™™๐™–๐™ข ๐™ข๐™–๐™ก๐™–๐™ข ๐™Ž๐™–๐™ก๐™ž๐™จ๐™ช ๐˜ผ๐™™๐™–๐™ข ๐™Ÿ๐™–๐™๐™ช๐™ฃ, ๐™Ž๐™๐™š๐™ž๐™ ๐™...
16/07/2026

๐™„๐™‰๐™‰๐˜ผ ๐™‡๐™„๐™‡๐™‡๐˜ผ๐™ƒ๐™„ ๐™’๐˜ผ ๐™„๐™‰๐™‰๐˜ผ ๐™„๐™‡๐˜ผ๐™„๐™ƒ๐™„ ๐™๐˜ผ'๐™…๐™„๐™๐™‰๐˜ผ ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ

๐˜ผ๐™‡๐™‡๐˜ผ๐™ƒ ๐™”๐™–๐™ฎ๐™ž ๐™๐™–๐™จ๐™ช๐™ฌ๐™– ๐™ฌ๐™– ๐™ ๐™–๐™ ๐™–๐™ฃ๐™ข๐™ช ๐™ˆ๐™–๐™๐™–๐™ž๐™›๐™ž๐™ฃ๐™จ๐™ช ๐™ˆ๐™ช๐™ฆ๐™–๐™™๐™™๐™–๐™ข ๐™ข๐™–๐™ก๐™–๐™ข ๐™Ž๐™–๐™ก๐™ž๐™จ๐™ช ๐˜ผ๐™™๐™–๐™ข ๐™Ÿ๐™–๐™๐™ช๐™ฃ, ๐™Ž๐™๐™š๐™ž๐™ ๐™ ๐˜ผ๐™™๐™–๐™ข๐™ช ๐˜ผ๐™—๐™™๐™ช๐™ก๐™๐™–๐™ข๐™ž๐™™ ๐™ˆ๐™–๐™ž๐™™๐™–๐™ฌ๐™– ๐™Ÿ๐™–๐™๐™ช๐™ฃ๐ŸŒŸ

๐™•๐™–'๐™–๐™ฎ๐™ž ๐™Ž๐™–๐™ก๐™ก๐™–๐™ ๐™‚๐™ค๐™—๐™š ๐™„๐™ฃ๐™จ๐™๐™– ๐˜ผ๐™‡๐™‡๐˜ผ๐™ƒ ๐™Œ๐™–๐™ง๐™›๐™š 9:00 ๐™ฃ๐™– ๐™จ๐™–๐™›๐™š, ๐˜ผ ๐™ฆ๐™ค๐™›๐™–๐™ง ๐™‚๐™ž๐™™๐™–๐™ฃ ๐™‚๐™–๐™ก๐™–๐™™๐™ž๐™ข๐™–๐™ฃ ๐˜ฝ๐™–๐™ช๐™˜๐™๐™ž.

๐™๐˜ฝ๐˜ผ๐™‰๐™‚๐™„๐™…๐™„ ๐˜ผ๐™‡๐™‡๐˜ผ๐™ƒ ๐™ฎ๐™–๐™ข๐™–๐™จ๐™– ๐™ง๐™–๐™๐™–๐™ข๐™– ๐˜ผ๐™‡๐™‡๐˜ผ๐™ƒ ๐™ฎ๐™–๐™จ๐™– ๐™ฎ๐™–๐™ฃ๐™– ๐˜ผ๐™ก๐™Ÿ๐™–๐™ฃ๐™ฃ๐™–๐™ ๐˜ผ๐™ก๐™—๐™–๐™ง๐™ ๐™–๐™ง ๐˜ผ๐™‰๐™‰๐˜ผ๐˜ฝ๐™„ ๐™ˆ๐™๐™ƒ๐˜ผ๐™ˆ๐™ˆ๐˜ผ๐˜ฟ๐™ ๐™Ž๐˜ผ๐™‡๐™‡๐˜ผ๐™‡๐™‡๐˜ผ๐™ƒ๐™ ๐˜ผ๐™‡๐˜ผ๐™„๐™ƒ๐™„ ๐™’๐˜ผ๐™Ž๐˜ผ๐™‡๐™‡๐˜ผ๐™ˆ๐˜ผ๐Ÿคฒ

โœ๏ธ๐™”๐™–๐™๐™–๐™ฎ๐™–_๐™ˆ๐™–๐™ฎ๐™–๐™ฃ๐™–

ุฑุจ ูƒู…ุง ุฃู†ุนู…ุช ูุฒุฏุŒ ุฑุจ ูƒู…ุง ุฃู†ุนู…ุช ูุฒุฏู†ุง!!!ALLAHU'AKBAR KAMAR JIYA MUKA FARA, GASHI YAU MUNYI BIKIN BUDEWA!!!
10/07/2026

ุฑุจ ูƒู…ุง ุฃู†ุนู…ุช ูุฒุฏุŒ ุฑุจ ูƒู…ุง ุฃู†ุนู…ุช ูุฒุฏู†ุง!!!
ALLAHU'AKBAR KAMAR JIYA MUKA FARA, GASHI YAU MUNYI BIKIN BUDEWA!!!

ALHAMDULILLAH!ALHAMDULILLAH!!AN GUDANAR DA ZIKIRAN MI'ADI DA RIYADHUL JANNAH KARKASHIN JAGORANCIN (FITYATUL KAHFI FOUNDA...
10/07/2026

ALHAMDULILLAH!ALHAMDULILLAH!!

AN GUDANAR DA ZIKIRAN MI'ADI DA RIYADHUL JANNAH KARKASHIN JAGORANCIN (FITYATUL KAHFI FOUNDATION) A WAJEN BUฦŠE ZAWIYYAR SHEIKH AMINU MUSA DALIBCI BAUCHI, DAKE BAYAN GIDAN (BALA BASA) A MASALLACIN ASHABUL-KAHFI DAKE BAUCHI

An gudanar da gagarumar Zikiran Buษ—e Zawiyyar Sheikh Aminu Bauchi a Masallacin Ashabul-Kahfi da ke Jihar Bauchi, inda dubban al'umma daga sassa daban-daban s**a halarta domin samun albarka da kuma ฦ™arfafa dangantakarsu da addini.

Taron ya gudana cikin natsuwa da tsari, inda manyan malamai s**a gabatar da zikirori, wa'azozi da nasihohi masu cike da hikima.

Malaman sun yi kira ga al'umma da su riฦ™a tsoron Allah, su kasance masu haษ—in kai, zaman lafiya da kuma bin koyarwar Manzon Allah (SAW).

A yayin jawaban, an kuma yi addu'o'i na musamman ga shugaban ษ—arikar, Sheikh Abdul-Jabbar, tare da roฦ™on Allah Maษ—aukakin Sarki Ya ฦ™ara masa lafiya, tsawon rai, hikima da ษ—aukaka wajen ci gaba da hidimar addinin Musulunci.

Bayan kammala taron, mahalarta sun bayyana farin cikinsu kan irin fa'idar da s**a amfana da ita, sannan aka yi addu'ar Allah Ya karษ“i ibadu, Ya ba kowa ikon komawa gidansa lafiya, cikin aminci da kwanciyar hankali.

โœ๏ธ FITYATUL KAHFI MEDIA TEAM
10/7/2026

INA MUHAMMADAWA? KU AMSA KIRA!!
04/07/2026

INA MUHAMMADAWA? KU AMSA KIRA!!

Address

Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fit'yatul Kahfi Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share