Bauchi New City Foundation

Bauchi New City Foundation Assisting less privileged, Empowering community and social Development
(1)

21/03/2026
🌙 EID MUBARAK 🌙May this blessed occasion of Eid bring peace, happiness, and prosperity to you and your loved ones.May yo...
21/03/2026

🌙 EID MUBARAK 🌙

May this blessed occasion of Eid bring peace, happiness, and prosperity to you and your loved ones.
May your prayers be accepted and your sacrifices rewarded abundantly.

BAUCHI NEW CITY FOUNDATION TA CIGABA DA RABON KAYAN ABINCI  GA AL’UMMA A JIHAR BAUCHIKungiyar Bauchi New City Foundation...
15/03/2026

BAUCHI NEW CITY FOUNDATION TA CIGABA DA RABON KAYAN ABINCI GA AL’UMMA A JIHAR BAUCHI

Kungiyar Bauchi New City Foundation ta cigaba da gudanar da rabon kayan abinci ga al’umma a jihar Bauchi, domin tallafa wa jama’a a wannan wata mai albarka na Ramadan.

An gudanar da rabon tallafin ne karkashin jagorancin shugaban kungiyar, Muktar Saidu Muhammad, wanda ya jagoranci mika kayan ga wadanda s**a amfana.

Shugaban kungiyar ya bayyana cewa wannan tallafi na daga cikin ayyukan jin kai da kungiyar ke yi domin taimakawa al’umma, musamman masu karamin karfi, tare da karfafa hadin kai da taimakon juna a tsakanin jama’a.

Wadanda s**a amfana sun nuna farin ciki tare da godiya ga Bauchi New City Foundation, inda s**a yi addu’ar Allah ya saka da alheri, ya kuma ba su damar ci gaba da gudanar da irin wannan taimako ga al’umma.

15/03/2026

Allah yabiya da gidan Aljanna

15/03/2026
Partnership is the benchmark of Success. Thanks Alh. Aminu S. Bauchi for supporting BAUCHI NEW CITY FOUNDATION continuat...
06/03/2026

Partnership is the benchmark of Success. Thanks Alh. Aminu S. Bauchi for supporting BAUCHI NEW CITY FOUNDATION continuation of dozens of Ramadan Feeding/items Distribution Program. In the Middle, the CEO. BAUCHI NEW CITY FOUNDATION Dr. Mukhtar Muhammad Saidu, from right, Amb. Mubarak Shuaibu (Secretary) and left Comr. Mustapha Danjuma (PRO).

Allah yasakada Aljannatul Firdausi Amin, Jama'a tafiyafa tanakan nisa, may Allah help us all amin
19/02/2026

Allah yasakada Aljannatul Firdausi Amin, Jama'a tafiyafa tanakan nisa, may Allah help us all amin

Masha Allah, Jama'an Rasul (SAW) mutane pa suna himma wajen tanadin Alkhari makansu ranan Kiyama (Qu'anfusikum wa Ahliku...
14/02/2026

Masha Allah, Jama'an Rasul (SAW) mutane pa suna himma wajen tanadin Alkhari makansu ranan Kiyama (Qu'anfusikum wa Ahlikum Nara), Jama'a asamu a tallafa baya yawa baya kadan domin asa mutanen Lunguna farin ciki a wanan watan Ramadan

13/02/2026

Masha Allah, Jama'a sunata kan bada gudumawa ma wanan Foundation na Bauchi New City Foundation domin dafawa mabuqata a lunguna da sako yayin azumin watan Ramadan. Allah yasakada Aljannatul Firdausi Amin.

Hannun data Saba da Alkairi bata Gajiya.Malam Aminu S Bauchi yasake Gwangwaje wannan Foundation na Bauchi New City da fo...
12/02/2026

Hannun data Saba da Alkairi bata Gajiya.
Malam Aminu S Bauchi yasake Gwangwaje wannan Foundation na Bauchi New City da form na Gurbin Scholarship Na Makarantan Malikiyya Wanda Distinguished Sen. Shehu Buba Umar ke daukan Nauyi.

Allah saka da Alkairi, Allah biya Bukatu na Alkairi.

Mungode

A ranar 31 January 2026, Munsamu daman Meeting da Shahararran Dan jarida na Company LABARI DAGA BAUCHI Wato Mal Aminu S ...
12/02/2026

A ranar 31 January 2026, Munsamu daman Meeting da Shahararran Dan jarida na Company LABARI DAGA BAUCHI Wato Mal Aminu S Bauchi Yadda muka gabatar masa da wasu gudurorinmu na Alkairi na wannan foundation Bauchi New City kuma Yayi na'am dasu tare da bamu shawari dakuma Gudumawansa na Naira dubu Hamsin (50,0000) saboda cigaba da Abubuwan Alkairi
Muna Godiya Allah saka da Alkairi, Allah Kai Lada Mizani

Address

KOFAR DUMI BAYAN GANUWA NEAR RAILWAY QUARTERS BAUCHI
Bauchi
740102

Telephone

+2348134418483

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bauchi New City Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Bauchi New City Foundation:

Share