Women Child Youth Health and Education Initiative

Call Directions Website Contact the organization

Women Child Youth Health and Education Initiative Our goal is to have a country where the right of every woman, child and youth are fully satisfied.

Young people have dreams. They have ideas. They have a voice. And they have the power to create change.Today, on Interna...
12/08/2026

Young people have dreams. They have ideas. They have a voice. And they have the power to create change.
Today, on International Youth Day, we celebrate the young people who continue to show up, speak out, learn, lead and make a difference in their communities.
At WCY, we have seen that when young people are given the right support and a chance to be heard, they can do incredible things.
So today, we are not only celebrating young people. We are reminding ourselves of our responsibility to listen to them, invest in them and create opportunities for them to thrive.
Because young people are not simply the leaders of tomorrow. They are already making a difference today.
Happy International Youth Day
Different contexts. Common aspirations.

09/08/2026

GATARIN GWARI – RADIO 100.3 FM AZARE

Maudu’i: Daga Manufofi Zuwa Aiki: Wayar da Kai da Ƙarfafa Aiwatar da Ka’idojin Jihar Bauchi kan Komawar ’Yan Mata Masu Aure da Masu Ciki Makaranta.

Gabatarwa: Baban Haidar

Baƙi:

1. Sales Alhaji Usman – President All Nigerian Confederation of Principals of Schools (ANCOPSS) BAUCHI STATE

2. Sani Manman - Katagum Zonal Director Ministry of Education

3. Rashida Musa Mukaddas – Executive Director, Women Child Youth Health and Education Initiative (WCY)

09/08/2026

📞 KU KIRAO YANZU! 🎙️

Ku kira Falcon Radio 100.3 FM Azare domin ku shiga cikin tattaunawar kai tsaye ku bayyana ra’ayinku kan komawar ’yan mata masu aure da masu juna biyu makaranta.

👩 Mata: 09068030419
👨 Maza: 08169063649

Ra’ayinku yana da muhimmanci ku kira, ku yi magana, ku kasance cikin tattaunawar! 📻

🔴 MUNA KAN AIKIN YANZU! 🎙️📻
Ana gabatar da wannan tattaunawa kai tsaye a Falcon Radio 100.3 FM Azare, inda WCY ke tattaunawa kan “Daga Manufa zuwa Aiki” — tare da wayar da kan jama’a da kuma inganta aiwatar da Ka’idojin Jihar Bauchi na komawar ’yan mata masu aure da masu juna biyu makaranta.
📞 Ku shiga cikin tattaunawar, ku bayyana ra’ayinku!
👩 Mata: 09068030419
👨 Maza: 08169063649
Ku saurara. Ku yi magana. Tare za mu tabbatar da cewa babu yarinya da aka bari a baya.

09/08/2026

🔴 MUNA KAN AIKIN YANZU! 🎙️📻
Ana gabatar da wannan tattaunawa kai tsaye a Falcon Radio 100.3 FM Azare, inda WCY ke tattaunawa kan “Daga Manufa zuwa Aiki” tare da wayar da kan jama’a da kuma inganta aiwatar da Ka’idojin Jihar Bauchi na komawar ’yan mata masu aure da masu juna biyu makaranta.

🔴 WE ARE LIVE NOW! 🎙️📻

The conversation is ongoing on Falcon Radio 100.3 FM Azare, as WCY discusses “From Policy to Practice” promoting the implementation of the Bauchi State Guidelines for the re-entry of married and pregnant adolescent girls into school.

📞 Join the conversation and share your voice!
👩 Women: 09068030419
👨 Men: 08169063649

Tune in. Speak up. Let’s ensure no girl is left behind.

Address

Bauchi

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 08:30 - 17:00
Wednesday 08:30 - 17:00
Thursday 08:30 - 17:00
Friday 08:30 - 17:00

Telephone

+2347037703111

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Women Child Youth Health and Education Initiative posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Women Child Youth Health and Education Initiative:

Shortcuts

Share