30/08/2022
Addu'a muke kuma bata faduwa abanza ba,
Masu hassada kuma Baza su kada Giwa ba,
Don karo na Rago ne Bunsuru ba zai kai ba,
Albarkan Manzon Allah, ALLAH Ya baka Bauchi ta Arewa.
Dr Samaila Dahuwa Kaila
Kachallan Katagum.