24/02/2024
NEMAN GUDUMAWAN KAYAN MEDIA, DOMIN DAUKAR KARATUTTUKAN AZUMI
kusani wanda ya taimaka tamkar wanda ya aikata ne wurin lada, banda kudi, zallan kayan muke bukata ,
in ansamu tallafin a na iya ziyartar mu a titin liman mahmod treat bakaro road
bauchi
ko kiran number waya kamar hk
0812993599