Mafita ga matasan Arewa maso gabas

Mafita ga matasan Arewa maso gabas Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mafita ga matasan Arewa maso gabas, National Head Quatar bauchi state, Bauchi.

Cin hanci da karban Rashawa shine ya da baybayye hukumar Barota na jihar bauchi Shin meye Amfanin hukumar barota da gwam...
27/02/2026

Cin hanci da karban Rashawa shine ya da baybayye hukumar Barota na jihar bauchi

Shin meye Amfanin hukumar barota da gwamnatin jihar bauchi takafa

Yak**a Shugabannin hukumar barota da gwamnatin jihar bauchi
Tayi bincike kwakwaf akan wasu jami,an hukumar, wadda s**a mayar da zalunci karban Cin hanci Amatsayin sa,na,ar su

Ayau 27/2/26 Natabbatar da maganar da Al,ummah suke fadi Akan hukumar barota Yadda suke gudanar da Aiki babisa ka,Idah bah Wajen k**a mutane suna
Razanar da su Akan cewar idan s**a kaisu Office Sai sun biya Naira Dubu hamsin

Amma idan kanason Asasanta Kabiya 5% wato naira Dubu 10 Abaka Abun Hawan kah

Hakan ne yafaru Dani Akasuwan central market yadda s**a k**a mashin Dina Babu Number bayan gajeran magana tare da bayyana musu cewa zan tafi Gayshe da mahaifiyata tayi accident Tasami karaya Akafa

Wani jami,I daga cikin su yabukaci nabasu Naira Dubu 10 wadda Alokacin bani da wannan kudin Sai naira Dubu 5 hakan wannan jami,in yakarbi kudin tare da naiman nacika naira Dubu 2 kafin Abani abun hawana hakan ne yasa
Yaban acc number domin nasaka cikon kudin ko Kuma Natafi office ganin Ina sauri saboda laluran dake gabah na
Yakarbi acc ina karban acc maimakon Naga acc din Hukumar Sai kawaii naga acc din jami,in su
Nasaka kudin ne saboda tabbatar da maganar da Ake fadi Akan su domin bayyana wa Shugabannin hukumar da gwamnati halin da ake ciki

Yak**ata gwamnatin jihar bauchi da Shugabannin hukumar barota dasu yi bincike Akan Wannan jami,in Kuma su tabbatar da An mayar da kudina da aka karba cikin asusun gwamnatin jihar ko
Na dauki Matakin Shari,a akan me wannan Acc din da Kuma jami,in dayasa Natura kudina cikin wannan acc din

Yamata gwamnatin jihar bauchi da Shugabannin hukumar suringa wayar da Kan jami,an saboda Samun karbuwa Wajen jama,an jihar bauchi

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM  MU GUJI CIN AMANAN YAN'UWAN MU JAMA'A Kana Cin Amanar 'Yan Uwanka?Ga Illolin Cin Amana Da Ma...
09/01/2026

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

MU GUJI CIN AMANAN YAN'UWAN MU JAMA'A

Kana Cin Amanar 'Yan Uwanka?

Ga Illolin Cin Amana Da Manzo (S.A.W) Ya Ambata...

1. Cin amana yana daga cikin halayen munafurci. Manzon Allah (S.A.W) ya lissafta wasu halaye guda uku, ya ce duk wanda yake da su a cikin halayensa, to hakika shi munafiki ne. Koda ya yi sallah ya yi Azumi, koda ya yi Hajji ya yi Umrah, koda ya ce shi Musulmi ne (Subhanallah).

2. CIN AMANA yana daga cikin abubuwan da suke tauye imanin mutum. Matukar mutum zai rika cin amanar mutane, to kullum imaninsa raguwa yake yi.

3. CIN AMANA yana daga cikin halayen da suke kaskantar da darajar mutum a wajen Allah. Matukar mutum bai rike amanar bayin Allah ba, to Allah ne zai zama abokin rigimarsa a ranar alkiyama (Subhanallah).

4. CIN AMANA yana sanya mutum ya yi bakin jini a cikin al'umma, darajarsa da mutuncinsa su zube, sannan kuma al'umma su rika gudunsa.

5. CIN AMANA yana zama sanadiyyar dulmiyar mutum cikin wutar jahannama. Kamar yadda ya zo a cikin hadisi, Allah zai sanya amanar a cikin can kasan wutar Jahannama, sannan a umurci maciyin amana cewa ya shiga ya dauko ta. Sai ya dauko ya hauro wani babban tudu, sannan sai ita kuma amanar ta subuce ta koma can kasan ramin Jahannama. Sai Mala'iku su daka masa tsawa su ce ya koma ya daukota. Haka zai yi ta yi har illa masha Allahu.

6. CIN AMANA yana zubar da albarkar dukiya. Domin kuwa komai yawan kudi, in dai aka cudanya shi da kudin cin amana sai ya lalace.

Yaku Jama'a!!! Ya zama wajibi mu rika kiyaye amanar junanmu don samun mutunci a wajen Allah da bayin Allah.

Allah yasa mudace duniya da lahira Bijahi Rasulillah (S.A.W).

Alhamdulillah ✨An samu Hafsat Abdullahi Sani wanda da muka sanar da batar ta.Allah ya kare na gabaMun gode sosai da taim...
07/01/2026

Alhamdulillah ✨

An samu Hafsat Abdullahi Sani wanda da muka sanar da batar ta.

Allah ya kare na gaba
Mun gode sosai da taimakon ku.

CIGIYAAna cikiyar Hafsat Abdullahi Sani wanda hotonta ke kasa. Ta fita ne a da yammacin ranar Litinin 05 ga watan Janair...
06/01/2026

CIGIYA
Ana cikiyar Hafsat Abdullahi Sani wanda hotonta ke kasa.
Ta fita ne a da yammacin ranar Litinin 05 ga watan Janairu na shekarar 2026 bayan sun zo biki ne unguwar G.R.A a cikin garin Bauchi da niyyar zata koma gidansu dake bayan IDC Zango, amma har yanzu babu labarin ta.

Hafsat fara ce, gajera kuma bata da kiba, yar kimanin shekaru 18 da haihuwa, ta fita sanye da doguwar rigar atamfa da hijab mai kalar brown sannan kuma akwai jakar baya atare da ita.

A don haka ake rokon al'umma idan Allah yasa an ganta a kaita gidan mai unguwar bayan IDC ko a kira 09037924796 ko 08020778852. Allah yasa a dace, amen summa amen.

Ministan harkokin wajen Isra'ila Gideon Saar, ya kai ziyara Somaliland bayan da kasar ta amince da ita a matsayin aks am...
06/01/2026

Ministan harkokin wajen Isra'ila Gideon Saar, ya kai ziyara Somaliland bayan da kasar ta amince da ita a matsayin aks amai cin gashin kanta.

Za a samu karin bayani a kwament sektion.

Sarkin Dawaki Babba ya Mayarwa da Kwankwaso raddi Akan Mai Martaba Halastaccen Sarkin Kano Alh Aminu Ado BayeroMuna Tare...
23/12/2025

Sarkin Dawaki Babba ya Mayarwa da Kwankwaso raddi Akan Mai Martaba Halastaccen Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero

Muna Tare dakai Sarkin Dawaki Babba

23/12/2025

Yak**a gwamnati da Shugaban nin
Al,ummah sutashi tsaye Don yakan ta,addancin Sara s**a Dake adda,ban jihar bauchi

Tsarin daukar ma,aikatar tsaron ( recruitment )da Akeyi A Nageria tsari ne wanda bai  dace Ayi Aharkan bah kuma tsari ne...
24/11/2025

Tsarin daukar ma,aikatar tsaron ( recruitment )da Akeyi A Nageria tsari ne wanda bai dace Ayi Aharkan bah kuma tsari ne wanda bazai kawo karshen rashin ratsaro bah

Comdr Abdulrazak Sani Albani 08102710732
Chairman mafita ga matasan Arewa maso gabas

Idan kadubah yanda ake daukar ma,aikatan tsaro Awannan kasar tamu zaka tabbatar da cewa ba,a shiryawa wa yakan ta,addanci bah

Domin tsarin bayakan hanya ganin yanda ,Alfarmah ya bay baye tsarin
Zaka ga mutumin daya chanchanta bashine ake daukabah

Yau idan baka da uban gida wanda zai tsaya maka duk chancharta ka sai de kawai kayi hakuri idan ba tsananin raboh ba kosau nawa kuwa zaka cika

Amma mafi aksarin wanda ake dauka wannan aiki basu chanchanta ba kuma ba gyaran Kasar bane Agaban su

Maimakon su mayar da hankalin su tawajen kawo cigabah wa kasa da kawo karshen ta ,addanci sai de kawai su mayar dashi ta wani farni na daban wanda bashi ne maka sudin daukar su aiki bah

Muna kira ga wanda abun yashafa dasu taimaka wajen kawo gyara awannan farni domin kare rayukan Al,ummah Allah yakawo mana mafita

Nasan me karatu zai gasgata abunda nafada

Sau nawa kake cika aikin huk**ah sai ka gama wahalan ka ace, babu sunan ka

Amma don Allah kar mugajiya mucigabah da nemah da kyakkyawan niyya har Allah yasa mudace domin mukawo sauyi awannan aiki

Innalillahi wa'inna ilaihiraji'un Yanzu mummunan hatsari ya faru a kan hanyar Misau zuwa Hardawa cikin tawagar Gwamna mo...
24/11/2025

Innalillahi wa'inna ilaihiraji'un
Yanzu mummunan hatsari ya faru a kan hanyar Misau zuwa Hardawa cikin tawagar Gwamna motar masu abinci.

Waɗanda s**a rasu Allah ya musu rahama Allah yabawa lafiya ga wayanda s**aji raunuka.

Yan majalisun jihar Bauchi Allah yasaka muku da alkhairi dasu mukai ta daukar marasa lafiya da wayanda s**a rasu.😭😭😭😭😭

Amarya Zainab Muhammad wacce ake zargin ta kāshe Angonta bayan kwana 3 da aurensu a jihar Katsina Wannan itace Zainab Mu...
24/11/2025

Amarya Zainab Muhammad wacce ake zargin ta kāshe Angonta bayan kwana 3 da aurensu a jihar Katsina

Wannan itace Zainab Muhammad amaryar da tayi ma Angonta Abubakar Ɗangaske yānkan rā-go bayan kwana 3 da aurensu a Karama Hukumar Jibia ta jihar Katsina.

Wannan dai ba sabon abu bane domin a shekarar 2020 Maryam sanda ta yi mijinta Bilyaminu irin wannan aika-aikar.
AJIHAR bauchi mah Ansami irin wannan A Anguwar kofar Dumi

Wane darasi kuka dauka a fuskarta?

innah lillahi wa inna Ilaihirra ji un Kisan Yan sadda Ajihar bauchi BAUCHI TA GIRGIZA Dakarun 'yan sandan jihar Bauchi s...
23/11/2025

innah lillahi wa inna Ilaihirra ji un
Kisan Yan sadda Ajihar bauchi

BAUCHI TA GIRGIZA

Dakarun 'yan sandan jihar Bauchi sun fada mummunan harin kwanton bauna wanda fulani s**a shirya musu a kauyen Sabon-Sara dake karamar hukumar Darazo jihar Bauchi

Tawagar 'yan sandan sun kai daukin gaggawa kauyen ne domin raba rikicin fulani makiyaya da manoma, shine fulani s**a yiwa 'yan sandan kwanton bauna da manyan bindigogi

An daukan lokaci ana musayen wuta, adadi mai yawa na 'yan ta'addan fulanin sun isa lahira, sannan a bangaren 'yan sanda, guda biyar sun samu shahada Insha Allah a lokacin harin, ga sunayensu
👇
(1) DSP Ahmad Muhammad (SID)
(2) ASP Mustapha Muhammad (10 PMF)
(3) Inspector Amarhel Yunusa (10 PMF)
(4) Inspector Idris Ahmed (10 PMF)
(5) Corporal Isah Muazu (AKU)

Allah Ka karbi shahadarsu, Ka yaye mana wannan masifa na fulani 'yan ta'adda

Shugaban Kasa bola tinubu yabada umurnin janye kowa Dan sadda daga wajen manyan mutaneUmarnin na shugaban ƙasa ya fito n...
23/11/2025

Shugaban Kasa bola tinubu yabada umurnin janye kowa Dan sadda daga wajen manyan mutane

Umarnin na shugaban ƙasa ya fito ne daga zama na musamman da ya gudanar da yammacin lahdin nan a Abuja tare da Shugabannin Rundunonin tsaron kasar nan.

A cewar umarnin shugaban ƙasa, daga yanzu dukkan manyan mutane da ke buƙatar kariya za su riƙa neman jami’an tsaro daga rundinar tsaro ta Civil Defence.

Address

National Head Quatar Bauchi State
Bauchi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mafita ga matasan Arewa maso gabas posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Mafita ga matasan Arewa maso gabas:

Share