13/05/2026
ALHAMDULILLAH:-Mutane-16 ne s**a shigo musu*lunci sanadin wannan fita Da'awa da muka yi,kuma muna tsammanin sama da-50 in sha Allah 👇👇👇👇👇👇👇
🔹Majlisu Ta'alimi Dinil Islam M.T.D.I Bauchi" ta shara wajen aikin Da’awa wato kiran wanda ba Mu*sulmi ba zuwa Musu*lunci da karantar da wanda s**a Musu*lunta.
Tana fita aikin Da’awa sati-sati kuma tana tura malamai kauyuka karantar da wanda s**a musu*lunta
A wannan karon ta shirya babban fita (Mega Outing) zuwa Garin Miya Ganjuwa L.G.A Bauchi na kwanaki uku daga 08-5-2026, domin kiransu zuwa ga musu*lunci,saboda wannan gagarumin aiki.
Wannan majlisi tana neman taimakon abubuwa kamar haka:
-Guzurin Tafiya Naira miliyan daya(1,000,000)don daukan ababen hawa da saka man fetir da ciyar da masu fita Da'awa
• Omo, Sabulu,tufafi(Maza da mata domin jawo hanlinsu zuwa musulunciko kayan abinci
Allah yana cewa: “Duk wanda ya zo da wani kyakkyawar aiki (Sadaqa) to Allah zai ninka mishi sau goma.”
Za'a iya taimakawa ta wannan kafa:
👇👇👇👇👇👇👇👇👇
Account Number: 0188089337
Account Name: Majlisu Ta’alimi Dinil Islam
Bank: Union Bank.
za ku iya zuwa daga garuruwanku domin halartan wannan fita
Allah yabada ikon taimakawa.
Domin neman Karin bayani:
08067524410
08063609541
08068096709.
domin ganin ayyuna da wannan majlisa ta jima tana yi na mu*suluntar da mutane
👇👇👇👇👇👇👇👇
Telegram ⬇⬇⬇
https://t.me/MTDI1
WhatsApp ⬇⬇⬇
https://whatsapp.com/channel/0029VbBQheMA2pL7ENkSSv2Z
Facebook ⬇⬇⬇⬇
https://www.facebook.com/profile.php?id=61550167703889
𝗗𝗮'𝗮𝘄𝗮 𝗠𝗮𝗷𝗹𝗶𝘀𝘂 𝗧𝗮'𝗮𝗹𝗶𝗺𝗶 𝗗𝗶𝗻𝗶𝗹 𝗜𝘀𝗹𝗮𝗺 𝗕𝗮𝘂𝗰𝗵𝗶