Zaki youth awareness and community development- zayacod

Zaki youth awareness and community development- zayacod welcome to Official page of zaki Youth Awareness and community development, for the promotion of peace and peaceful co-existance in zaki local government.

08/09/2025

MENENE MAKOMAR MATASAN ZAKI LGA , WAJEN SHUWAGABANNIN MU?

MATSALAR WUTAN LANTARKI...An Kai matakin da yazama wajibi mufito mu fadawa kanmu gaskiya akan matsalar wutan NEPA a Zaki...
09/05/2025

MATSALAR WUTAN LANTARKI...

An Kai matakin da yazama wajibi mufito mu fadawa kanmu gaskiya akan matsalar wutan NEPA a Zaki yankin sakwa.
MATASAN mu suna amfana da wutar Lantarki a wuraren ayyukan su da sana'oinsu, Kuma rashin wutar yana dakile su akan hakan.

Dan haka muke Kira ga dukkanin wakilan mu daga na Tarayya, Jaha, har na karamar Hukuma dasu Kara dagewa domin ganin wutar Lantarki ta dawo a Karamar Hukumar Zaki lga yankin sakwa gaba daya...

Marubuci✍️
muhammad hysaj

ALHAMDULILLAHI πŸ™πŸ™πŸ™
18/06/2024

ALHAMDULILLAHI πŸ™πŸ™πŸ™

Happy birthday sir
15/05/2023

Happy birthday sir

Address

Zaki Local Government
Bauchi

Telephone

+2348141646448

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zaki youth awareness and community development- zayacod posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Zaki youth awareness and community development- zayacod:

Share