30/09/2021
Ranar Talata 28th September 2021, Albustan tayi taron shuwagabannin kungiyoyin mata da maza masu ruwa da tsaki a siyasar jihar Bauchi, yanda aka tattauna akan matsalolin da mata ke fuskanta a siyasar jihar Bauchi da qasa baki daya. Kungiyoyin da dama sun samu halattar wannan taro yadda akayi tattaunawa mai anfani kuma da hakan muke ganin za'a samu sauyi inda mata da s**a cancanta zasu samu nasara a zaben 2023.
Ku biyo mu a wannan kafan domin samu qarin bayani akan aikace aikacen Albustan Women Development Association.
Mun gode.