20/08/2025
Adadin daliban da s**a ci gajiyar kudin jarrabawa da wannan kungiya ta biya musu A wannan shekara
Muna rokon addu'oinku Allah ya albarkaci wannan kungiya ya Kuma albarkaci karatunsu
✍️Alheri yafi mugunta Group Gurka multi_purpose co.operative society
Management