22/07/2026
Assalam Alaikum,
Barkanmu da safiya da fatan mun tashi lfy.
A madadin wannan gidauniyar Attau Foundation Batsari muna yiwa Mai girma Gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda Phd Con. da Yan tawagarshi Barka da zuwa Karamar hukumar Batsari, da fatan Allah yasa ayi taro lafiya a gama lafiya. Muna fatan wannan ziyara zata Kara Bude Wani sabon babi na kawo cigaba a wannan Karamar hukuma tamu Mai albarka.
You are most welcome your Exellency