11/08/2026
Duk wanda ya ce babu adawa a Katsina, ya yi wa tarihi ƙarya. Katsina ta daɗe da sanin muryoyin adawa; abin da ke ɓoye su ba rashin goyon baya ba ne, sai gazawar sahihancin tsarin zaɓe da amincin masu kula da shi. Siyasa tana canzawa, amma tarihi ba ya mantawa.