Unguwar Ɗinya

Unguwar Ɗinya wee

26/08/2026

Ka fara safiyarka da ambaton Allah da kuma Salati ga shugaban halittu.

Assalamu Alaikum yan’uwa Musulmi, barkanmu da shan ruwa.Allah Ya karɓi ibadunmu baki ɗaya, Ya kuma sa mu dace da falalar...
07/03/2026

Assalamu Alaikum yan’uwa Musulmi, barkanmu da shan ruwa.

Allah Ya karɓi ibadunmu baki ɗaya, Ya kuma sa mu dace da falalar wannan wata mai albarka na Ramadan.

Muna roƙon Allah Ya gafarta mana kurakuranmu, Ya karɓi addu’o’inmu,

Ya kuma sanya mu cikin bayinsa nagari.
Alfarmar Manzon Allah ﷺ 👏

25/01/2026
24/01/2026

Baƙin ciki da damuwa, Gazawa da Kasala, Tsoro da Rowa, Ƙuncin bashi da kuma zalincin mutane. Ya Ubangiji ka yi mana tsari dasu.

Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi R.T.A  Shine mutum na farko a Duniya da ya Aurar da ya'yansa mata na Cikin sa su Tala...
08/12/2025

Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi R.T.A Shine mutum na farko a Duniya da ya Aurar da ya'yansa mata na Cikin sa su Talatin 30 kuma dukkan su sun haddace Qur'ani kasa da shekara sha biyar Allah yakara wa Shehu kusaci..

07/12/2025

MASHA ALLAH
ALLAH Ya Ƙara Hazaka

04/09/2025

Komai zai zama tarihi in sha Allah. Wahala zata ƙare, Azzalumai zasu gushe!

Wannan Hoton An Ɗauke Shi Ranar 16.01.2015 Hakika Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi R. A Ya Bautawa Allah Matuka Shehi ...
16/01/2025

Wannan Hoton An Ɗauke Shi Ranar 16.01.2015
Hakika Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi R. A Ya Bautawa Allah Matuka Shehi Ya Zamto Abin Koyi Garemu Masoya Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi Muna fatan Allah Yakarawa Shehi Lafiya Dani San Kwana

Rabiu Isah 📚 🖋️

Address

Unguwar Ɗinya Bakori
Bakori

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Unguwar Ɗinya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share