Bagwai First

Bagwai First Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Bagwai First, Bagwai.

18/10/2025

AlhamdulilLaah

05/10/2025

An samu rashe rashe na wasu bayin Allah a wannan yanki na Bagwai, muna addu'ar Allah ya gafarta musu.
Allah albarkaci abinda s**a bari, mu kuma ya kyautata namu zuwan.

Bagwai First
05/10/2025

Congratulations to the general Nominees and especially to Ours Isma'il Ilyasu Wakili, may God in his infinite mercy and ...
05/10/2025

Congratulations to the general Nominees and especially to Ours Isma'il Ilyasu Wakili, may God in his infinite mercy and guidance, guides you to have a hitch - free tenure.

29/09/2025

I got over 30 reactions on one of my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

23/09/2025

SAKON TAYA MURNA!!!

Shugaban ƙungiyar Bagwai First tare da Kafatanin Jama'arsa muna taya waɗanda Mai girma Magajin Rafin Kano (Hakimin Ungogo) Alh. Nura Shehu Ahmad ya nada a masarautarsa da sarautu mabanbanta.

Muna roƙon Allah Ya taya su riƙo ya kuma k**a musu wajen sauke nauyin da aka dora musu.

Ameen

Bagwai First
23/09/2025

19/09/2025

I got over 100 reactions on my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

04/09/2025
SAKON JAJE!!Assalamu alaikum warahmtullah!Kungiyar Bagwai First na jajantawa Wanda s**a Sami matsalar rusau data afku a ...
03/09/2025

SAKON JAJE!!

Assalamu alaikum warahmtullah!

Kungiyar Bagwai First na jajantawa Wanda s**a Sami matsalar rusau data afku a jiya da yau sak**akon mamakon ruwan Samaa garin Bagwai da kewaye, dafatan Allah ya mayar da Alkhairi ya kiyaye afkuwar hakan a gaba.

Sannan wannan kungiya na Kira da babbar murya ga dukkan masu ruwa da tsaki a gobnatin jihar Kano da su dubi Allah su shiga su fita wajen ganin an kammala aikin kilomita 5 da aka dakatar a Bagwai Wanda shine ummul'aba'isin faruwar wannan rusau.

Allah yasa wannan koke yakai inda Ake da bukata.

Bagwai First .

Address

Bagwai

Telephone

+2347038033439

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bagwai First posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share