Kauraniyyah Connection

Kauraniyyah Connection Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kauraniyyah Connection, Youth Organization, Bagudo.

01/07/2025

Kaura Alherine ✨
Mukwana lafiya mutan Amanah💫

KAURAN GWANDU KOWA YABIMu Al,ummar suru local government idan akwai laifin da maigirma Gwamnan jahar kebbi comrd Dr Nasi...
22/01/2025

KAURAN GWANDU KOWA YABI

Mu Al,ummar suru local government idan akwai laifin da maigirma Gwamnan jahar kebbi comrd Dr Nasir Idris kauran gwandu yata6a yimuna munyafemai. T**i tun daga garin T**i tun daga garin tsakani da Allah idan Allah yassa akasamu nasarar kammala wayannan titunan wannan bawan Allah bakaramin taimako da cigaba yakawo Munaba.

Ya rabbi Muna kara jaddada godiyar mu zuwa gareka daka azurtamu da Gwamnan jajirtacce comrd Dr.Nasir Idris kauran gwandu. Allah ubangiji kakara yimasa jagora.

15/01/2025

{Kaura Alherine}

Kaurah AlheriMunayiwa ilahirin jamaar Kebbi state. Dama kasa baki daya.Barka Da Rana Ta Larabah
20/11/2024

Kaurah Alheri

Munayiwa ilahirin jamaar Kebbi state. Dama kasa baki daya.
Barka Da Rana Ta Larabah

08/08/2024

Address

Bagudo

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kauraniyyah Connection posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share