24/03/2025
TARIHI, TUNA BAYA
Kimanin shekaru biyar (5) da s**a wuce lokacin da ake neman tallafin gina gidan marayun mu.
ALLAHU AKBAR!
Wannan shine cigaban ginin gidan marayu da marasa galihu da qungiyar tallafawa marayu da marasa galihu na shiyyar Katagum dake cikin garin Azare. Allah Yasa ...