Argungu Four Emirate Youth Supporters For Good Governance

Argungu Four Emirate Youth Supporters For Good Governance A non- governmental organization that's craving for good governance among the citizenry of Argungu.

16/02/2025
MD MAI ALLAH, ALLAH YAYI JAGORA AMEEN
15/02/2025

MD MAI ALLAH, ALLAH YAYI JAGORA AMEEN

25/03/2024

Wannan gaskiya ne

ARGUNGU EMIRATES YOUTHS SUPPORTS FOR GOOD GOVERNANCE A amadadin shuwagabanin Kungiya da  membobin Kungiya suna  taya mur...
05/02/2024

ARGUNGU EMIRATES YOUTHS SUPPORTS FOR GOOD GOVERNANCE

A amadadin shuwagabanin Kungiya da membobin Kungiya suna taya murna sabon Kantoma rikon kwalya Na ARGUNGU LOCAL GOVERNMENT Wato
ALHAJI MUSA ABUBAKAR DALLATUN LAILABA SHUGABAN ZABARMAWA JAHAR KEBBI

Ya ubangiji ya Allah ya bashi ikon rikawa
Yakuma bashin damar kawomuna cigaba Acikin garin Argungu da kewayenta baki daya

ALLAHUMMAH AMIN YA ALLAH

LONG LIFE ARGUNGU LOCAL GOVERNMENT
LONG LIFE KEBBI STATE
LONG MY COUNTRY NIGERIA

SAKO DAGA

COMRD. ABUBAKAR MUKHTAR GULMA
SHUGABAN KUNGIYA

22/01/2024

ARGUNGU EMIRATES YOUTH SUPPORTERS FOR GOOD GOVERNANCE

Assalamu Alaikum yan uwana matasa maza da Mata Na gudumar Argungu.

Bayan yekowa da kiraye kirayen da Wannan kunjiyar tayi ga dalibai masu shaawar karatum degree marassa karfi Na fannin ILMI a kwalejen Adamu Augie dake nan garin Argungu.

An samu nasarar samun saima. wasu daga Cikin wadanda s**a nuna bukatar su ga Wannan karatu, wasu kuma Allah Bai kaddare anka dace ba. muna basu hakuri da yi musu fatan alheri.

Daga Cikin wadanda sunka bada Nasu gudunmuwa adadin abunda muna samu wajen su sune :
➡ CIROMAN KABI FOUNDATION
25% Na mutanan da munka kai
➡ TAFIDAN KABI FOUNDATION
10% Na mutanan da munka kai
➡ GARKUWAN KABI FOUNDATION
5% Na mutanan da munka kai.

Muna Kara taya al'umma godiya akan namijjn kokarin ko akan tallafawa harkar ILMI wa matasa, muna rokon Allah da ya Baku Ikon biya musu kudin karatu Amin.

✍ Buhari Musa Nomau

SANARWA!!!Wannan kungiya nakira ga ilahirin Dalibai Masu ra'ayin fara karatun DEGREE program a Adamu Augie College of Ed...
06/01/2024

SANARWA!!!

Wannan kungiya nakira ga ilahirin Dalibai Masu ra'ayin fara karatun DEGREE program a Adamu Augie College of Education da cewa, za a bayar da form KYAUTA ga wa'yan da ba su da halin saya. Domin karin bayani a tuntubi wa'yan Nan lambobi.

Abubakar muktar gulma Chairman +234 813 600 8498
Muktar Giro Secretary 08136938840
Buhari Musa Nomau 07068526553

04/01/2024

Za'a fitar da sunayen wanda za'a bawa tallafin 50k na FG GRANT nan bada jimawa ba inji Dr. Betta Edu.

Alhamdulillah, Ango Malam Ashiru Ibrahim da Amaryassa Malama Khadija Umar sun Karbi tawagar shugabannin wannan kungiya d...
31/12/2023

Alhamdulillah, Ango Malam Ashiru Ibrahim da Amaryassa Malama Khadija Umar sun Karbi tawagar shugabannin wannan kungiya da s**a Kai musu ziyara a Gidan su yau. Muna rokon Allaah ya Basu zaman lafiya....Ameen

30/12/2023

Assalamualaikum, Allaah ya albarka ci daya daga cikin shugabannin wannan kungiya Mai Albarka da samun karuwa haihuwar Da namiji, Malam Rilwanu Muazu ya Samu karuwar ne yau 30/12/2023 da uwar da Dan duk su na cikin koshin lafiya. Muna addu'a Allaah ya rayasa abisa tafarkin Addinin musulunci.

Daga
Shugaban wannan kungiya reshen Argungu

Duk a wajen Daurin auran daya daga cikin shugabannin wannan kungiya Mai Albarka wato Ashiru Ibrahim. Allaah ya SAWA aure...
29/12/2023

Duk a wajen Daurin auran daya daga cikin shugabannin wannan kungiya Mai Albarka wato Ashiru Ibrahim. Allaah ya SAWA aure albarka ya Bada zuri'a dayyiba.

Address

Argungu
Argungu

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Argungu Four Emirate Youth Supporters For Good Governance posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share