Nurul Furqan Foundation

Nurul Furqan Foundation (((MU'ASSASA ARGUNGU)))
For Empowering Islamic education and Community Services,kebbi state Nigeria.

23/08/2025

CONGRATULATORY MESSAGE:

The Media Organisation For Qur'anic Recitation Competition In Nigeria joyfully wish to congratulate Goni Bukhari Sanusi Umar of Kano State and Centre for Islamic Studies, Usman Danfodiyo University Sokoto.

Dear International Winner (Goni Bukhari Sanusi Umar) and the Esteemed Members of the Centre for Islamic Studies,

Warmest congratulations on the outstanding achievement of winning third position out of 128 countries at the prestigious King Abdul'aziz International Qur'anic Recitation Competition! 🏆 This remarkable feat is a testament to your dedication, talent, and hard work in the recitation of the Holy Quran.

We also extend our heartfelt congratulations to the Centre for Islamic Studies, Usman Danfodiyo University Sokoto, for nurturing and supporting such exceptional talented young Goni.
This achievement brings pride not only to Nigeria but also to the entire Muslim Ummah.

May this victory inspire more young Nigerians to delve into the study and recitation of the Quran. We pray that Allah continues to bless you all in your endeavors.

Once again, congratulations on this wonderful achievement!

Your's;
🎙️Media Organisation For Qur'anic Recitation Competition In Nigeria.

08/08/2025

Kowa Rabonsa Yakeci,Allah bamu ikon Aiki da wannan Nasiha.

Barkanmu da Juma'ah
Nurul Furqan Foundation

Alhamdoullilah Rana ta biyu.      Mun sake ciyarda Mutun Hamsin 50 a General Hospital Argungu,Kebbi state Nigeria.Wanda ...
02/08/2025

Alhamdoullilah Rana ta biyu.
Mun sake ciyarda Mutun Hamsin 50 a General Hospital Argungu,Kebbi state Nigeria.
Wanda Yadau nauyin Ciyarda Mutun 55 a jiya shine ya sake Neman ayi N'a Yau Assabar 2nd August, 2025.
Muna Rokon Allah karba mana🙏

01/08/2025

Alhamdullilah Yau Munsamu Daman ciyarda Mutun Hamsin da Hudu à General Hospital Argungu, Kebbi state.

Gobe ma Akalla zamu ciyarda Mutun 50 ne in sha Allah.

Wani Bawan Allah ya nemi mu boye sunansa,shine yadau nauyin wannan Ciyarwa a karkashin Gidauniyar Nurul Furqan Foundation da fatan Allah karba, ya biya masa dukkanin Bukatunsa damu baki daya.

03/07/2025

Tasu'ah Gobe juma'ah 9 Muharram 1447A.H, Ashura jibi Assabar 10 Muharram 1447A.H, Allah bada ikonyi.....

03/07/2025

Assalamu Alaikum Warahmatullah 🌹*

Muna roƙon haɗin kan masu shafukan sa da zumunta da masu sha'awar yaɗa ilimi, da su taimaka mana ta hanyar tallata wannan muhimmin tsari na karatu *kyauta* daga *Kwalejin Ilimi Ta Alfajr, Kano.* A ƙarƙashin kulawa da jagoranci injiniya Abdulkhaleq Elmolla.

Kwalejin na bayar da guraben *Diploma* kyauta a fannoni kamar haka:

📘 Diploma ta Qira'atul Ashr (a bisa sharaɗin cikakkiyar haddar Alkur'ani).
📗 Diploma ta Tafsir (a bisa sharaɗin haddar izu ashirin na Alkur'ani)
📕 Diploma ta Hadisi (a bisa sharaɗin haddar izu ashirin na Alkur'ani)
📙 Diploma ta Larabci da "Islamic" (a bisa sharaɗin haddar izu ashirin na Alkur'ani)
📒 Diploma ta Fiƙihu da Sira (da yaren Hausa) shekara ɗaya (a bisa sharaɗin haddar izu ashirin na Alkur'ani)

📖 Sharaɗin shiga:
Dole ne mai neman gurbi ya zama yana da cikakkiyar haddar Alkur'ani ko kuma izu ashirin kamar yadda aka bayyana a sama.

📅Lokacin fara jarrabawa: daga 05/07/2025 zuwa 17/07/2025
📚 Lokacin fara karatu: 03/08/2025
🕗 Lokacin karatu: 8:00 na safe zuwa 4:00 na yamma
🏫 Wuri: Kwalejin Alfajr, Kabuga-Kano
📞 Domin ƙarin bayani: 08166500001 / 08065015010 / 09077191029
"Duk wanda ya nuni zuwa ga wani alheri, zai samu kwatankwacin ladan wanda ya aikata wannan alherin." Wannan yana daga cikin manyan falaloli da darajojin da Musulunci ya bayar game da yaɗa ilimi da taimakon juna. Yaɗa wannan sanarwa yana da lada mai girma a wurin Allah, kuma zai taimaka wa al’umma wajen samun ilimi da hanzari a harkar addini.

Ku taimaka mu yaɗa wannan alkhairi, ku taimaka wa matasa da masu sha’awar haddace riwayoyin Alkur’ani domin samun wannan gwaggwaɓar damar.

Allah ya saka da alheri, ya albarkaci iyalanku, ya kuma amfanar da Musulmi gaba ɗaya 🤲🏼.

*Alfajr Media*
Nurul Furqan Foundation

03/07/2025

Address

Low-cost Area Argungu
Argungu

Opening Hours

Thursday 09:00 - 18:00
Friday 09:00 - 18:00
Saturday 09:00 - 18:00

Telephone

+2348140216011

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nurul Furqan Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Nurul Furqan Foundation:

Share