29/03/2023
ALIERO COMMUNITY FUTURE ASSURED FOUNDATION (ACFAF)
Wannan kungiya mai adireshi a sama, wata kungiya ce wadda aka kafata domin taimakon marayu da marasa Karfi, wannan kungiya yanzu haka ta dauki yara marayu Ashirin da Tara (29) wanda tana dauke da nauhin karatunsu na Islamiyya dana zamani, sannan kuma tana taimakawa wadannan yara duk lokacinda wata matsala ta samesu na rashin lafiya ko wani abu maikama da haka.
Wannan kungiya ba kungiyace ta gwamnati ba ko wani organizations kokuma wani party na siyasa ba. Kungiyace mai zaman kanta wadda ke dauke da membobi ashirin da biyu (22), wadda Dr. Muhammad shehu ke jagoranta Dr. Adamu Almustapha Aliero ke taimakamashi. Tare da taimakon kowane member na kungiyar.
Wannan kungiya tana maraba da duk wanda keda ra’ayi ga zama member ko taimakawa da gudummuwa dakuma bada shawarwari domin cigaban wannan gari namu na Aliero, jahar kebbi dama Nigeriya bakidaya.
Zaku iya samun form na wannan kungiya a hannun wadannan mutane
Yazeed Ibrahim Sanusi 07064858571
Saidu Isah Aliero. 08160999498
Allah yabamu ikon taimakawa. Amen
Domin Karin bayani a tuntubi wadannan mutane kamar haka.
Muhammad Shehu Aliero 08038755943,
Abdulkadir Mainasara 07067559456
ACCOUNT DETAILS.
Account name:- Aliero Community Future Assured Foundation
Account number:- 4000055395
Bank Name:- Ecobank plc