Sunnah Leka Gidan Kowa

Sunnah Leka Gidan Kowa This page is the must important page

06/03/2026

Allah yajikan magabatanmu
yasa aljance makomarsu
idan tamu tazo Allah yasa aljance makomarmu
by latakanadu kaura namoda

20/10/2025

ALLAHU AKBAR

26/02/2025

Allah ubangiji yakara taimakawa yakawomuna dauki

18/12/2024
08/08/2024

Kawai Ka Rayu Da Yanci

Wasu mutane 3 suna tafiya a hanya, sai s**a tsinkayi wani mutum a gefe yana gina rami, Sai dayan su yace : wancan fa ina tinanin kisa yayi - wani ya kashe - shine yake gina rami zai bizne Shi,

Sai gudan su yace a'a " kudi ne zai gina ya boye kasan yanayin kasar saboda tsaro,

Sai na ukun su yace anawa ganin wataqil rijiya ce yake ginawa domin matafiya su dinga shan ruwa,

Kowane mutum da irin kallon da yake maka a rayuwa, wani yana kallon ka mutumin banza, wani ya dauke ka na kirki, wani yana ganin ka mafi amanar mutane, wani yanama daukan jahili tifikal, wani ko a gun sa babu malami sama da kai, Allah kawai shi yasan haqiqanin yadda kake.

👉🏽 kar ka damu da duk zato ko tinanin da mutane za suyi akan ka, domin amfanarwa da cutarwa ubangiji bai sanya ta a hannun kowa ba, kawai ka rayu da 'yancin fita zancen kowa.

Address

Abuja

Telephone

+2347033533686

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sunnah Leka Gidan Kowa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share