BBS MEDIA HAUSA

BBS MEDIA HAUSA Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from BBS MEDIA HAUSA, Non-Governmental Organization (NGO), Abuja.

MEDIA EDUCATOR ๐ŸŽ“ & DIGITAL JOURNALISM ๐Ÿ“ฐ & ICT SPECIALIST ๐Ÿ–ฅ๏ธ & AI AWARENESS ADVOCATE ๐Ÿค– & COMMUNITY IMPACT ๐ŸŒ & GRAPHIC DESIGNER ๐ŸŽจ & VIDEO EDITOR ๐ŸŽฌ & CONTENT CREATOR ๐Ÿ“ฑ & EMBROIDERY DESIGNER ๐Ÿงต

27/07/2026

A Highlight Video
Daga Future Ambassador Academy Jaji Kaduna Nigeria.

Gaggarumin Taronsu Da Ya Gudana Na Speech And Prize Giving Day

Lallai Daliban makarantar sun-nuna kwazonsu da tsan-tsar kwarewa daga fanning matakin Ilimin dasuke Kai,
Wannan yabiyo bayan kwarewa da jajircewa na malaman makarantar.

Taron Yahada Da Nishadantar Da Wadanda S**a Sami Damar Halartan Taron,
Allah yayi Wa Future Ambassador Academy Jagora Ameen ๐Ÿ™

Ku Hanzarta Domin Nema Wa Yaranku Gurbin Karatu a Future Ambassador Academy jaji

BBS MEDIA HAUSA

26/07/2026

A Highlight Video
Daga Future Ambassador Academy Jaji Kaduna Nigeria.

Gaggarumin Taronsu Da Ya Gudana Na Speech And Prize Giving Day

Lallai Daliban makarantar sun-nuna kwazonsu da tsan-tsar kwarewa daga fanning matakin Ilimin dasuke Kai,
Wannan yabiyo bayan kwarewa da jajircewa na malaman makarantar.

Taron Yahada Da Nishadantar Da Wadanda S**a Sami Damar Halartan Taron,
Allah yayi Wa Future Ambassador Academy Jagora Ameen ๐Ÿ™

Ku Hanzarta Domin Nema Wa Yaranku Gurbin Karatu a Future Ambassador Academy jaji

BBS MEDIA HAUSA

16/07/2026

Allah Sarki!
Mahaifin Aliyu Magaji
Da mahaifiyar Sa
Sun bayyana Wa BBS MEDIA Irin Bakinciki Da Tashin Hankalin Dasukeci

ALLAH YAJIKAN ALIYU MAGAJI ALLAH YA GAFARTA MASA
ALLAH YABASU HAKURIN RASHIN SA AMEEN YARABBI ๐Ÿ™

Argentina tayi Wa England Maraice da 2-1Wasan ta juyawa England baya A dankankanin lokaci., Domin England tafara yiwa Ar...
15/07/2026

Argentina tayi Wa England Maraice da 2-1
Wasan ta juyawa England baya A dankankanin lokaci.,

Domin England tafara yiwa Argentina sammakon ci daya 1-0
Inda Argentina tayi katarin Jefa kollo 2 a mintinan Karshe

BBS MEDIA

Sifaniya ta kai wasan ฦ™arshe na Gasar Kofin Duniya karon farko cikin shekaru 16 bayan lallasa Faransa da ci 2-0. Oyarzab...
14/07/2026

Sifaniya ta kai wasan ฦ™arshe na Gasar Kofin Duniya karon farko cikin shekaru 16 bayan lallasa Faransa da ci 2-0. Oyarzabal da Porro ne s**a ci wa zakarun na Turai ฦ™wallayen.

Yanzu Sifaniya za ta jira Argentina ko Ingila a wasan ฦ™arshen.

Yaya kuka ga wasan?

Fitaccen Matashi Dan GwaGwarmayar Na social mediaMaisuna Real Cp Ontop Ne Yayi positing Hotonsa akofar FEDERAL HIGH COUR...
14/07/2026

Fitaccen Matashi Dan GwaGwarmayar Na social media
Maisuna Real Cp Ontop Ne
Yayi positing Hotonsa akofar
FEDERAL HIGH COURT ABUJA FCT......

Ga cikakken bayannin da wallafa Akasa๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Yace:
Zaku ganni Yau Ba Fara'a a fuskata ayi hakuri a karษ“a a haka
Gamu a kotu ana cigaba da saurarar Karanmu Da sanata Shehu Buba mai wakiltar Bauchi south ya shigar (Kashi Na 23)

Wannan Zargi Ne wanda Shehu Buba Yake mana Mu 5 'Yan Social media Wanda Yace mun Haษ—a Baki Domin Bata Masa Suna, Mu kuma mun ฦ˜aryata wannan Zargi Munce Munada Hujja Abamu Dama Mu bayyanata a gaban kotu.

Yanzu muna Jira Muna Adduโ€™a Muna kallon Ikon Allah__
Zamuyi nasara Zamu Dace zamu samu adalci da ikon Allah___

Allah ya kar6i rayuwar baiwar Allah nan me suna Bahijjah Adamu a garin samaru zaria Kaduna state, Wani abin sha'awa kowa...
14/07/2026

Allah ya kar6i rayuwar baiwar Allah nan me suna Bahijjah Adamu a garin samaru zaria Kaduna state,

Wani abin sha'awa kowa sedai kaga yana yada karatun Qur'anin da tayi a lokacin rayuwar ta.

Babu wanda naji yace adena yadawa, nasiha ga mata idan kunga dama ku k**a mutuncinku itadai anshedeta kuma--- wajabat.

Allah yajiqanta da rahamarsa.

๐’๐๐€๐ˆ๐ ๐•๐’ ๐…๐‘๐€๐๐‚๐„: Wakuke Tsammanin Zaiyi nasara?Mene Hasashen kuA wasan da za abuga Anjima ๐Ÿ‡ซ๐Ÿ‡ท0-0๐Ÿ‡ช๐Ÿ‡ธ BBS MEDIA
14/07/2026

๐’๐๐€๐ˆ๐ ๐•๐’ ๐…๐‘๐€๐๐‚๐„:
Wakuke Tsammanin Zaiyi nasara?

Mene Hasashen ku
A wasan da za abuga Anjima

๐Ÿ‡ซ๐Ÿ‡ท0-0๐Ÿ‡ช๐Ÿ‡ธ
BBS MEDIA

Innalillahi wa'inna ilaihi rajiunWasu bata Gari sun tare Yahaya Hassan Wanda akafi sani da Yahaya mai Indomie kofar Nasa...
13/07/2026

Innalillahi wa'inna ilaihi rajiun

Wasu bata Gari sun tare Yahaya Hassan Wanda akafi sani da Yahaya mai Indomie kofar Nasarawa Akan titin Zaria road sun kwace masa mashin sun buga masa makami sak**akon haka Allah yayi masa rasuwa muna adduuโ€™ar Allah ya jikansa da rahama ya tona asirin wadan da s**ayi masa wannan mummunan kisa ya bisa hakkinsa,

S**ar Atiku: Akwai Rashin Hankali Da Rashin Tarbiyya A Kalaman Suwaiba Aslam - Imrana NasAn bayyana kalaman da wata mata...
13/07/2026

S**ar Atiku: Akwai Rashin Hankali Da Rashin Tarbiyya A Kalaman Suwaiba Aslam - Imrana Nas

An bayyana kalaman da wata mata mai suna Suwaiba da ake wa lakabi da Aslam ta yi akan mai girma tsohon mataimakin shugaban ฦ™asa kuma ษ—an takarar shugabancin ฦ™asa a ฦ™arฦ™ashin jam'iyyar ADC Alhaji Atiku Abubakar a matsayin kalamai na rashin hankali da rashin tarbiyya da bai k**ata su fito daga bakin mace ba

Bayanin haka ya fito ne daga bakin shugaban rundunar talakawan Nijeriya kuma jigo a tafiyar Atiku Abubakar Alhaji Imrana Nas, lokacin da yake jawabi a yayin wani taron manema labaru da ya kira a Kaduna

Imrana Nas ya ฦ™ara da cewar da ace Suwaiba tana da hankali kuma ta san abin da take yi, to k**ata ya yi lokacin da taga abubuwan da take zargi sun canza a matsayinta ta wadda ta shafe shekaru da dama a cikin tafiyar Atiku, da sai ta janye jikinta kawai a daina ganinta hakan zai fi yi mana ciwo, amma sakin baki da ta rinฦ™a yi a kafafen watsa labarai hakan ya nuna rashin tarbiyya

"Suwaiba kin nuna ba ki da tarbiyya bisa ga kalamanki na cewar wai za ki fasa ฦ™wai! Wannan kalma ta yi muni ace ta fito daga bakin mace, shin ba za kiyi tunanin cewa za a yi miki wata fassara ta daban ba, wanda zai iya shafar mutuncin 'ya'yan ki da 'yan uwanki ko iyayenki gaba ษ—aya? Ni nasan mahaifinki abokin kasuwanci na ne a Kaduna Mutumin Kirki ne, na san ba zai ji dadi da waษ—annan kalaman naki ba masu sanya zargi da tuhuma!"

"Daga ฦ™arshe ina kira da babbar murya ga Suwaiba da ta yi gaggawar janye kalaman da ta yi, sannan ta yi hanzarin ganin mai girma Alhaji Atiku Abubakar ta nemi gafarar wadannan kalaman da ta yi, ni Imrana Nas ina umartar ki da ki yi haka a matsayina na ubanki abokin mahaifinki "

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when BBS MEDIA HAUSA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share