Human Rights And Equity Watch initiative

Human Rights And Equity Watch initiative Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Human Rights And Equity Watch initiative, Non-Governmental Organization (NGO), Abuja.

There Is No Law That Allows a Police Officer to Strip a Woman Naked in NigeriaThis is a serious violation of human right...
29/12/2025

There Is No Law That Allows a Police Officer to Strip a Woman Naked in Nigeria
This is a serious violation of human rights and dignity, and no Nigerian law permits it, not even during investigation or arrest.

📌. It Is a Criminal Offence
In Nigeria, stripping a woman naked, or any form of sexual harassment or assault, is a crime under several laws:

Criminal Code (Southern Nigeria): Sections 357–358 (prohibit r**e and sexual assault).

Penal Code (Northern Nigeria): Sections 282–285.

Violence Against Persons (Prohibition) Act (VAPP), 2015):

Prohibits all forms of sexual violence, physical abuse, harassment, and inhuman treatment.

Any police officer or security agent who strips a woman is guilty of:

Sexual assault, and

Abuse of power/office.

📌. Police Officers Have No Right to Violate a Woman’s Dignity
Even if a woman is under arrest:

She still has the right to dignity, privacy, and protection from abuse.

Stripping her is not part of any legitimate investigation or arrest process.

It is unlawful, immoral, and punishable by law.

📌. What Can Be Done?
If a woman is stripped or sexually assaulted by any officer:

She has the right to file a complaint with:

The Police Complaints Response Unit (PCRU)

The National Human Rights Commission (NHRC)

NAPTIP or human rights lawyers

She can take legal action against the officer and the police force.

No police officer has any legal or moral right to strip a woman naked.

It is a violation of her body, dignity, and human rights — and it is a punishable criminal offence.

GA YADDA HARAJIN PROGRESSIVE TAX YAKE (Sabon Tsarin Haraji wanda zai fara daga Jan 2026)- Mai samun ₦800k a shekara→ ba ...
07/12/2025

GA YADDA HARAJIN PROGRESSIVE TAX YAKE (Sabon Tsarin Haraji wanda zai fara daga Jan 2026)

- Mai samun ₦800k a shekara→ ba zai biya haraji ba (0%).

- Mai samun ₦2.2m a shekara →
Haraji = (₦2.2m – ₦800k) × 15% = ✅₦210,000.

- Mai samun ₦9m a shekara →
₦0 – ₦800k = 0% → ₦0
₦800k – ₦3m (₦2.2m) × 15% = ₦330k
₦3m – ₦9m (₦6m) × 18% = ₦1.08m
✅ Jimilla = ₦1.41m

- Mai samun ₦13m a shekara →
Kamar na sama (₦9m) = ₦1.41m
Sauran ₦4m (₦9m–₦13m) × 21% = ₦840k
✅ Jimilla = ₦2.25m

- Mai samun ₦25m a shekara→

Kamar na sama (₦13m) = ₦2.25m
Sauran ₦12m (₦13m–₦25m) × 21% = ₦2.52m
✅ Jimilla = ₦4.77m

- Mai samun ₦50m a shekara →

Kamar na sama (₦25m) = ₦4.77m
Sauran ₦25m (₦25m–₦50m) × 23% = ₦5.75m
✅ Jimilla = ₦10.52m

------++++++++---------+++

Su waye zasu biya wannan harajin?

A Nigeria, ba kowa bane zai biya wannan sabon progressive income tax. Ga wadanda ya shafa:

1. Ma’aikatan gwamnati da kamfanoni (PAYE workers): Idan albashinka ya wuce ₦800,000 a shekara (~₦66,600 a wata), za a cire maka haraji ta hanyar PAYE (Pay As You Earn).

2. ’Yan kasuwa / masu sana’a (Self-employed, Business owners): Idan ribar da kake nunawa (profit) ya wuce ₦800k a shekara, dole ka biya ta hanyar self-assessment tax.

3. Professionals (Doctors, Lawyers, Engineers da sauransu): Duk wanda yake samun kuɗi fiye da ₦800k a shekara daga sana’arsa.

----+++++++++++

🚫 Waye ba zai biya ba?

- Mutane dake ɗaukar albashi (ƙasa da ₦800,000 a shekara).

- Masu aiki a informal sector (kamar sayar da kifi a kasuwa, ƙanana masu sana’a) idan ba a riga an rubuta su ba.

- Wanda ya dogara da aikin noma kawai (farmers), yawanci ana ɗaukar su exempted sai dai idan suna da babbar kasuwanci da ake rijista.

📌 A takaice:

Wannan sabon haraji zai fi shafar ma’aikata masu albashi mai kyau, da k*ma ’yan kasuwa da ke da kasuwanci rijista.

Ƙananan talakawa da albashinsu bai kai ₦800k a shekara ba, ba za su biya komai ba..

- Daga Elmuaz Lere

23/11/2025

📜 ƘISSAR ANNABI IDRIS (A.S)

Ya Je Ziyara Aljanna, Ya Ƙi Fitowa Har Yanzu Yana Ciki!.

A Cikin Alƙur'ani Mai Girma Allah Maɗaukakin Sarki Ya ce:

وَاذْكُرْ فِي الْكِتَابِ إِدْرِيسَ إِنَّهُ كَانَ صِدِّيقًا نَّبِيًّا • وَرَفَعْنَهُ مَكَانًا عَلِيًّا •

【Ma'ana】

56. Kuma ka ambaci (labarin) Idris a cikin (wannan) Littafi (Alƙur'ani). Lalle shi ya kasance mai yawan gaskiya ne, Annabi.

57. Muka k*ma ɗaukaka shi daraja maɗaukakiya.

---

Shi ne Idris bin Yarad bin Mahla’il, k*ma asalinsa yana komawa zuwa ga Shisu ɗan Annabi Adam (A.S). Wasu Malaman tarihin sun ce sunansa na asali “Akhunukh”. An kira shi da “Idris” ne saboda yawan karatu da ya ke yi da k*ma koyarwa, wato “Addarsu”, sai aka ce “Idrisu”.

Annabi Idris (A.S) ya kasance maɗinki ko mai sana’ar saƙa. Yana da yawan ambaton Allah da karanta littattafan da aka ba shi, da wanda aka saukarwa Annabi Adam (A.S) da k*ma wanda aka saukarwa Annabi Shisu (A.S). Dukkan aikin da ya ke yi ba ya mantawa da ambaton Allah.

Koda saƙa ya ke yi, idan ya manta bai ambaci Allah ba k*ma yai saƙar da yawa, yana dawowa ya warware saƙar daga daidai inda ya manta bai ambaci Allah ba sannan ya sake saƙawa, yana yi yana zikiri.

---

Lokacin da Allah Maɗaukakin Sarki Ya aiko Annabi Idris (A.S), mutane suna kan tauhidi, sai dai wasu sun fara kaucewa daga tafarkin gaskiya. Sai aka aiko shi a matsayin Annabi mai wa’azi, domin lokacin ba a fara kafurci da bautar gumaka da jinginawa Allah haihuwa ba.

Annabi Idris (A.S) ya rayu a garin Babila da ke ƙasar Iraƙi, daga baya ya koma Masar. A can ya koyar da mutane shari’ar Allah, ya kwaɗaitar da su su kasance masu biyayya ga Allah. Haka k*ma yana koyar da mutane rubutu, ɗinki, ilimin taurari da lissafi.

Ya kira mutanensa zuwa ga bautar Allah shi kaɗai, ya k*ma hana su aikata zalunci da munanan ayyuka. Amma wasu sun ƙi karɓar wa’azinsa, hakan ya sa shi ya yi hijira tare da muminai zuwa wani wuri — wasu sun ce shi ne dalilin komawarsa zuwa Masar.

---

Wata rana yayin da Annabi Idris (A.S) da wan

Abu shida da ke janyo makanta rana tsakaSamun makanta rana tsaka ba zato ba tsammani na iya shafar kowane fanni na rayuw...
12/10/2025

Abu shida da ke janyo makanta rana tsaka

Samun makanta rana tsaka ba zato ba tsammani na iya shafar kowane fanni na rayuwar mutum – wato sabuwar rayuwa za ta fara wadda take daban da wadda mutum ya saba yi a lokacin da yake gani.

Huk*mar Lafiya ta Duniya (WHO) ta ce aƙalla mutane biliyan 2.2 suna da matsalar ganin kusa ko nesa a duniya, wadda akan iya kare biliyan ɗaya na waɗannan daga makanta rana tsaka.

Albarkacin ranar Gani ta Duniya ta 2025, BBC ta yi duba dangane da abubuwan da ke janyo makanta a daidai lokacin da mutun ke tsaka da rayuwarsa.

Dakta Mutspha Muhammad Hafiz likitan ido ne a asibitin ido na tarayya da ke Kaduna k*ma ya bayyana abin da ake nufi da makanta ta rana tsaka.

“Irin makantar da mutum haka kawai zai daina gani, kwastam ya fara ganin duhu, yawanci wata cuta ce da ke tattare da mutum ko k*ma wani tsautsayi ke haddasa ta,” in ji shi.

Akwai dalilai da dama da ke janyo samun makanta ta lokaci guda, kamar yadda likitan ya yi bayani.

Fashewar hanyoyin jini: Baki ɗayan hanyoyin jini – da ke kaiwa da k*ma dawo da jini ga ido – duk wadda ta fashe cikinsu za ta iya janyo makanta.

Hakan nan k*ma, ciwon kai me tsanani yana iya haddasa wa mutum makanta, wannan amma yakan zo ne lokaci ɗaya k*ma ya daidaita bayan wasu lokuta.

Cutuka: Ciwon hawan jini da ciwon suga masu tsanani, da sikila, da ciwon daji, suna iya toshe hanyoyin da ke kai jini zuwa ido, wanda zai iya kawo makanta a hankali ga mutum idan s**a taɓa wasu sassa na idanu masu muhimmanci da abin da ya shafi gani.

Ɗayewar Zinariyar Idanu: Akwai zinariya ta idanu wadda take bayan ido da ke sarrafa haske k*m ta tura wa ƙwaƙwalwa har da zai saka mutum ya iya tantance launi.

Wannan zinariyar tana iya ɗayewa daga mazauninta wanda shi ma ke janyo makanta.
Iska mai ƙarfi da ke tafe da ɓuraguzai: Rauni daga duka, ko iska mai karfi da ke ɗauke da abubuwa kamar ƙarafuna, ko ƙusa, ko allurai, ko ƙasa, ko gurɓataccen muhali, ko bugewa, ko jifa, ko amfani da sanda a kan ido, su ma ka iya janyo makant

The History of Takutaha and Its Origins in 13th-Century KanoThe Early Religious Landscape of KanoCenturies ago, long bef...
14/09/2025

The History of Takutaha and Its Origins in 13th-Century Kano

The Early Religious Landscape of Kano
Centuries ago, long before Kano emerged as a structured kingdom, it was merely a settlement known in Hausa as shirayi. The author of the famous Bagauda Song affirms this, describing Kano not as a political entity but as a sacred ground of diverse spiritual practices. The city was revered as a sanctuary of worship, where multiple religions coexisted.

Among these traditions were the water-worshippers who resided near riverbanks, particularly at Jakara. These people, believed to have migrated from Gaya, revered the river as a divine protector against calamities threatening their community.

Another form of worship was that of the Adzna (or Arna) religion, concentrated at Gwabron Dutse. Its adherents revered a supreme deity whom they believed was omnipresent, though they also venerated idols as his earthly representatives. This notion of an ever-present god was later redefined by Muslim scholars, who clarified that only Allah possesses true omnipresence and all-encompassing knowledge.

The most dominant and politically influential faith, however, was Maguzanci (paganism), upheld by the ruling elite at Santolo. Its principal shrine stood atop Dutsen Dala, where devotees worshipped spirits (iskoki), most notably the goddess Tsumburbura (also called Danko). Historian Murray Last has suggested that the very term Maguzawa derives from “Majus” a Persian word for fire-worshippers. Sheikh Adamu Na Maaji, in his book I‘lan bi Tarikh Kano, even links Tsumburbura to the Qur’anic account of Ya‘quqa, the daughter of Prophet Nuh, thereby tracing her worship back to antiquity.

Other cults existed as well, such as the Gazargawa, tree-worshippers inhabiting Shirawa. Sheikh AbdurRahman Zagaiti famously clashed with them, and detailed records of these disputes are preserved in Waraqa Makatuba fi Asl al-Wangariyyun.

Because Kano was regarded as a sacred hub of these religions hosting annu

28/08/2025

Wata rana, wasu mutane su biyu s**a shiga kotu s**a tsaya a gaban alƙali. Ɗayan yana da ƙarfin jiki, k*ma zai kai shekaru hamsin. Ɗayan k*ma tsoho ne, yana dogarawa da wata sanda.

Mutum na farko ya ce:
"Na bai wa abokina aron zinare goma. Ya yi alkawarin zai mayar mini da su idan ya samu lafiya. Amma duk lokacin da na nemi hakkina, sai ya guje mini."

Alƙali ya tambayi tsohon:
"Me zaka ce dangane da abin da abokinka ya faɗi?"

Tsohon ya amsa:
"Na yarda ya ba ni aron zinare goma, amma na mayar masa da su, ya mai girma mai shari'a."

Alƙali ya ce:
"Za ka rantse a gaban kotu cewa ka mayar masa da zinaren sa?"

Tsoho ya ce:
"Eh, ya mai girma mai shari'a."

Alƙali ya ce:
"To, ɗaga hannunka na dama ka yi rantsuwa."

Sai tsohon ya juya ya roƙi abokinsa da ya riƙe masa sandarsa domin ya samu damar ɗaga hannunsa. Sai ya ɗaga hannunsa ya rantse cewa ya mayar masa da zinare goma."

Alƙali ya daga murya yana zargi mutumin da ya kawo ƙara da laifi, amma mutumin ya ba da haƙuri cewa watakila ya manta an mayar masa da kuɗin.

Tsoho ya karɓi sandarsa daga hannunsa, ya juya zai tafi da ita yana dogarawa. Amma kafin su fita daga kotun, wata dabara ta faɗo wa alƙali. Sai ya kira su da sauri su dawo.

Da s**a dawo, sai alƙali ya tambayi tsohon:
"Shin kullum da sanda ka ke dogarawa ne?"

Tsoho ya ce:
"Ba kullum ba wasu lokutan ne kawai, ya mai girma mai shari'a."

Sai alƙali ya tambayi ɗaya mutumin, wanda ya ce:
"A’a, ni ban taɓa ganinsa yana dogarawa da sanda ba."

Sai alƙali ya bukaci tsohon ya ba shi sandar. Ya karɓa ya juya ta cikin hannunsa yana dubawa. Sai ya lura sandar tana da nauyi. Ya kalli kan sandar, ya ga ana iya cire shi. Sai ya juya kan sandar, ya ja shi da ƙarfi har sai da ya cire shi.

A nan sai alƙali ya ga sandar ta na da rami a ciki, an toshe ramin da wani ƙyalle. Ya ja ƙyallen, ya juya sandar… sai zinare goma s**a zubo a gaban kowa!

Sai alƙali ya ce wa mutumin da ya kawo ƙarar:
"Tattara kuɗinka."
Ya tattara su, ya ƙirga ya ga sun kai guda goma.

Alƙali ya juya ya

23/08/2025

WANE BILAL BIN RABAH?

Bilal bin Rabah (RA) na ɗaya ne daga cikin fitattun sahabban Annabi Muhammad (SAW). An haifesa a Habasha wacce ake kira Ethiopia a yanzu ta nan Africa, mahaifiyarsa mai suna Hamama itama baiwa ce, yayin da shi Bilal ya kasance bawa a gidan wani babban mushriki a Makka mai suna Umayya ɗan Khalaf.

Bilal ya shiga Musulunci cikin farko-farkon Musulmai, amma da Umayya yaga haka sai ya tsananta masa ya dinga azabtar da shi, Suna fito da shi a rana tana tsaka da zafi, suna kwantar da shi a ƙasa mai ƙuna, suna ɗora masa manyan duwatsu a kirji, suna tilasta shi ya bar Musulunci, amma Bilal bai bar abinda yayi imani da shi ba.

Daga baya Sayyadina Abu Bakr (RA) ya saye shi daga hannun Umayya ya k*ma 'yanta shi. Daga wannan lokaci Bilal ya zama sahabin Annabi (SAW) mai daraja. Annabi ya naɗa shi mai kiran Sallah na farko a Musulunci, shi ne ya fara kiran sallah a Madina, k*ma ya kira sallah a Masallacin Harami bayan kafuwar Makka. Annabi (SAW) ya nuna falalarsa inda ya ce ya ji karar takun kafar Bilal a Aljanna.

Bayan rasuwar Annabi (SAW), Bilal ya yi kiran sallah sau ɗaya kawai, daga nan ya daina yin kiran sallah. Daga baya ya yi hijira zuwa ƙasar Sham (Syria) inda ya zauna har ya rasu a shekara ta ashirin bayan hijira, wato kusan shekara ta 642 Miladiyya.

Rayuwar Bilal tana koyar da ƙarfin imani da juriyar Musulmai, k*ma ta nuna cewa Musulunci ba ya bambanta tsakanin fari da baƙi, maigida ko bawa, sai dai a kan taqawa da imani.

Wannan shi ne kufai na garin “Saba'i” wanda Allah ya ba da labarinsa a cikin Alƙur'ani mai girma, har ma ya yi masa Sura...
20/08/2025

Wannan shi ne kufai na garin “Saba'i” wanda Allah ya ba da labarinsa a cikin Alƙur'ani mai girma, har ma ya yi masa Sura sunkutuk*m Suratus-Saba'i.

Garin Saba'i gari ne da ke a kasar Yemen, babban gari ne da ya tara sl'umma mai ƙarfin gaske da Allah yai masu ni'imomi daban-daban. Shi Saba'i ɗin Mutum ne, shi ne ya assasa garin, k*ma jika ne daga jikokin Annabi Hudu. Kuma su ne asalin larabawa ta tsatsonsu ne manyan ƙabilun nan na Quraishawa s**a fito "Aus" da "khazraj".

Daga cikin ni'imar da Allah yai musu shi ne, akwai wasu manyan Lambu guda biyu, waɗanda Allah ya kira da Aljanna. Wanda lambunan saboda girmansu sun yiwa garin rumfa, har sai kayi zaton lambu ɗaya ne. Waɗannan lambunan sun cika garin inda suke cike da kayan marmari iri-iri. Kamar su Tuffah, Ruman, Inabi, Lemu, da sauran kayan Alatu.

Saboda yadda suke da Albarka har ta kai idan mutum zai ciro kayan marmari ba ya buƙatar ya saka hannu ya tsinka da kan sa. Kawai Mutum zai ɗauki kwando ne ya ɗora a kai ya shiga lambun, sadda zai fito kwandon ya cika. Sakamakon waɗanda s**a nuna su ke faɗowa (kamar yadda a al'adance idan ɗan ice ya nuna ba a cire ba sai ya fado da kan sa) a haka zai ta zubowa cikin kwandon har ya cika, sai mutum ya tafi da abinsa.

Har Allah yake ce musu “Ku ci daga Arzikin Ubangijinku k*ma ku gode masa, gari mai albarka ga Ubangiji mai rahama ga wanda ya gode masa” Haka Allah yake rarrashinsu da musu kalmomi na kwantar da hankali.

”كُلُواْ مِن رِزْقِ رَبِّكُمْ وَٱشْكُرُواْ لَهُ٭ بَلْدَةٌ طَيِّبَةٌ وَرَبٌّ غَفُورٌ“

Sannan Allah ya taƙaita musu Nisan tafiya, ta yadda duk tafiyar kilomita sha biyu sai Mutum ya taradda gari, saboda haka babu maganar 'yan fashin daji ko ɓarayi. Saboda tsaftar garin da kyan iskar da suke shaƙa, har ta kai babu duk wani nau'in ƙwaro mai cutarwa a garin, kamar Macijiya, ƙuda, kunama, ƙudan cizo da sauransu. Kai ko ayari s**a zo garin indai a jikinsu akwai kwarkwata ko tsutsa, to kyakkyawan iskar dake garin zai kashe ƙwarin. Ma'ana dai iskar garin kan ta mag

Kasancewarta Bazawara, an ɗaura auren ne bayan sallar Isha, da shedu mutum 5. Bayan ƴan watanni kaɗan a gidan mijin sai ...
17/07/2025

Kasancewarta Bazawara, an ɗaura auren ne bayan sallar Isha, da shedu mutum 5.

Bayan ƴan watanni kaɗan a gidan mijin sai taga tana shan wahala mutuƙa, daga ƙarshe mijin ya saketa.

Ta kai ƙara wajen Alƙali akan ƴan haƙƙoƙinta da ta ke bin mijin. Ko da zuwan mijin gaban Alƙali, sai ya ce, shi sam bai santa ba b***e ma ya taba aurenta.

Ta ce, Liman wane ne ya ɗaura auren k*ma in aka kirawo shi ya san shedun da suke wurin. Aka kira Liman da Shedun nan 5 amma duk gaba ɗaya s**a musanta wannan auren, k*ma s**a ce su sam ba su san komai ba....(Mijin ne ya basu cin hanci)!

Alƙali ya kalli matar nan ya ce, mijin ki yana kiwon Kare? Ta ce, Eh. Ya ce, in Kare ya yi miki hukunci za ki karba..? Ta ce, Eh! Akarmakallah.

Alƙali ya ce muje gidan. Idan karen ya yi haushi ko ya tasarmata ma'ana bai santa ba. Akasin haka na nuna cewa ya santa.

Ta shiga gida, Alƙali da ragowar jama'a na kallonta, Kare ya taso yazo jikinta (Saboda ta kasance tana ba shi abinci).

Alƙali ya ce, a yiwa shedun nan bulala 80 k*ma a cire Liman daga limancin da yake.

Alƙali ya ce, TIR da al'ummar da karnukanta s**a fi mutanenta gaskiya...!!

ALKALI YA SANYA MATA SHARADIN YIN TSIRARA KAFIN KARBAR TAKARDAR SAKI DAGA MIJINTA.Wata mata ta nemi saki daga wajen miji...
17/07/2025

ALKALI YA SANYA MATA SHARADIN YIN TSIRARA KAFIN KARBAR TAKARDAR SAKI DAGA MIJINTA.

Wata mata ta nemi saki daga wajen mijinta, sai alkalin kotu ya yanke hukunci da sharadin cewa dole ne sai ta cire duk tufafinta da yake jikinta ta zama tsirara kafin a ba ta takardar saki.

Amma sai abin da ba ayi zato ba ya faru! Eh, kada ku yi mamaki, wannan wani labari ne da ya faru a shekarun baya da s**a wuce a wani gari.

Akwai wani mutum da matarsa, inda s**a samu ɗan ƙaramin sabani a tsakaninsu.
Sai mahaifinta da ɗan uwanta s**a shiga lamarin, wanda hakan tasa lamarin ya tsananta har ta kai ga yan’uwanta su na neman saki daga wurin mijin.

Amma mijin ya ƙi amincewa da batun sakin, yana cewa sai dai abarsu su zauna su sasanta junansu, basu bukatar wani ya shigo cikin al'amarin, zasu iya shawo kan matsalolin da kansu.
Sabani ya ƙara kamari har sai da aka kai ga alkalin garin, bayan da al’ummar garin sun ji abin yayi yawa s**a shigar da korafi.
Alkalin ya tara su duka su huɗun: mijin, matar, mahaifi da ɗan uwan matar, ya ce:

"Tun da kun matsa akan lallai sai ya sake ta," yake shaidawa dangin matar, "to akwai wani sharaɗi da zan shimfida kafin a zartar da sakin!"

Wannan ya ba su mamaki matuƙa, domin ba kasafai alkalai ke sanya sharudda a hukuncin saki ba.
Sai s**a tambaye shi menene sharaɗin?

Alkalin ya juyo ga matar ya ce mata:

"Dole ne ki cire duka tufafinki idan har kina so ki samu sakinki."

Matar ta ƙi yarda da sharadin hakan, sai Alkali ya sassauta hukuncin ya ce:

"Ki zaɓi mutum guda ɗaya daga cikinsu wanda zaki iya Keɓantuwa dashi sannan ki cire tufafinki."

A nan ne abin mamaki ya faru—duk da cewa mahaifinta da ɗan uwanta suna nan a gurin, matar nan sai ta zaɓi mijinta.

Sai alkalin ya yi dariya, ya kalle ta ya ce:

"‘Yata, miji ne kaɗai ke iya rufe asirin matar sa ya tsare mutuncita ya bata kariya. Ku tafi gida tare da mijinki."

Sannan ya kalli kowa ya ce: "Maganar ta ƙare.

KU FITO MANA DA DARUSSAN DA KUKA DAUKA DAGA CIKIN WANNAN LABARIN.

During a robbery in Zimbabwe, the bank robber shouted to everyone in the bank: "Don't move. The money belongs to the Sta...
23/05/2025

During a robbery in Zimbabwe, the bank robber shouted to everyone in the bank: "Don't move. The money belongs to the State. Your life belongs to you."

Everyone in the bank laid down quietly. This is called "Mind Changing Concept” Changing the conventional way of thinking.

When a lady lay on the table provocatively, the robber shouted at her: "Please be civilized! This is a robbery and not a r**e!"

This is called "Being Professional” Focus only on what you are trained to do!

When the bank robbers returned home, the younger robber (MBA-trained) told the older robber (who has only completed Year 6 in primary school): "Big brother, let's count how much we got."

The older robber rebutted and said: "You are very stupid. There is so much money it will take us a long time to count. Tonight, the TV news will tell us how much we robbed from the bank!"

This is called "Experience.” Nowadays, experience is more important than paper qualifications!

After the robbers had left, the bank manager told the bank supervisor to call the police quickly. But the supervisor said to him: "Wait! Let us take out $10 million from the bank for ourselves and add it to the $70 million that we have previously embezzled from the bank”.

This is called "Swim with the tide.” Converting an unfavorable situation to your advantage!

The supervisor says: "It will be good if there is a robbery every month."

This is called "Killing Boredom.” Personal Happiness is more important than your job.

The next day, the TV news reported that $100 million was taken from the bank. The robbers counted and counted and counted, but they could only count $20 million. The robbers were very angry and complained: "We risked our lives and only took $20 million. The bank manager took $80 million with a snap of his fingers. It looks like it is better to be educated than to be a thief!"

This is called "Knowledge is worth as much as gold!"

The bank manager was smiling and happy because his losses in the share market are

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Human Rights And Equity Watch initiative posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share