Barhama NANAN BAI Mutuba

Barhama NANAN BAI Mutuba 💫"And you will seek me and find me",🥀when you search for me with all your heart."💞
(1)

✨💛 Ku-so "SHEHU" Rahamar Allah Ne Dakansa," Shehu Taskane Sannan Kuma Budine,..🥀✨🩵
21/08/2026

✨💛 Ku-so "SHEHU" Rahamar Allah Ne Dakansa," Shehu Taskane Sannan Kuma Budine,..🥀✨🩵

21/08/2026

MUNCE - Komai Allah ne.
sunce - Karyane, Amma Kuma
SUNCE - Ubangiji Ya Halicci Kansa ne Daga Zufar Doki.

✨🖤Acikin Kwanakin'nan na Annabin Allah Nuhu A's - Ubangiji Yayi Matuqar "FUSHI"🥀Da Yayi Mutum,🥀 Ubangiji Yaba Mutum Uzur...
20/08/2026

✨🖤
Acikin Kwanakin'nan na Annabin Allah Nuhu A's - Ubangiji Yayi Matuqar "FUSHI"🥀Da Yayi Mutum,🥀 Ubangiji Yaba Mutum Uzuri Harna Tsawan Shekaru "Dari-da-Bakwai Da Kwana Bakwai" (107)🥀 a Domin Mutum Yayi Kalmar Shahada,✨Duk Da Wannan Uzuri Irin Na Ubangiji - Haryanzu Mutum Bai Hankaltuba, Mutum Ya Kasance Kafuri - Mai Kafurcewa.🩶 Sannan Ubangiji Yace Da "JIBRILU" Mutum Wanda Nayi(sa)🥀 Dakaina Zan Shafeshi Daga Fuskar' Duniya - Wanda Duk Muka Shiryar Ya Shiga Jirgin Nuhu Da Shiriya Shi Ne Zamu Tseratar Daga Shafewa - Daga Nan Kuma Ubangiji Yaturo Ruwa Daga Cikin Ruwan Azabar (sa)🥀 Mai Suna Dufha Ruwanko Yashigo Nan Duniya Ta Sama Baki qirin Hadari S**a Gane,🥀 Basu San Wani Abu Ruwan Sama Ba ko Muce Damina Ba,🥀
🥀🥀🥀🥀🥀🌿🌿🌿✨✨🌿🌿🌿🥀🥀🥀
Domin Kwanakin'nan na Annabi Nuhu - Babu Damina ko Ruwan Sama,🥀Basu Noma,🥀 (Raba Kawai Ake Musu KAYAN labbunsu Yanuna)🌹✨ Daganin Wannan Yanayi Na Hadari Baki-qirin, yAzo Yatarardasu - Wasu Na Gidan C**a, Wasu ko Gidan Giya,🥀 Wasuko Gidan Karuwai, Wasun Su Ko Gasunan Wajen Zaman Gulma Da Hassada,🥀Munafurci da Annamimanci,🥀 Ko Tunda Can Akwai Irin Wannan Iya Shegen Cin Naman Mutune, Girman Kai Jijida Kai - Ganin Haka Keda Wuya Duk S**a Rudee - Rudewa kuwa Mai Matuqar Gaskee.🥀🖤✨
🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
Wannan Yakalli Wannan,🥀Wancan Yakalli Wannan Cewa Malam Adamu Toh Meye Wannan ne Haka - Yace Idi ai Nima Bansan Meye Wannan ba Domin Babana Ko Kakana Ni Basutaba Bani Labarin irin wannan ba Yace Toh Garbati Nima fa Bani Da Labarin irin wannan fa ko tunda Can Sunada Sunaye Iri'irin Haka ai.🖤 Toh Magana Dai Takare Domin Kwana Bakwai tacika - Hallaka Ta Riskesu Domin Ubangiji Yariga Yayi "FUSHI" Da Mutum Wanda Yayisa - Sannan Ruwan Yabiyo Ta Kasa Ya Mamaye Ko ina Cikinta Duniya.🥀✨🖤
#🦋
ASHEMA - SHEHU NE.🌹✨🩶
Yaa Shehu Don Irin Bautar Da Shehu Dan Ruwansa Yayi Gareka - Ka Mana Afuwan Duniyarga Harda Qiyama.🌹🙏🖤✨

20/08/2026

Shehu ne

BABA UBAN BABA BARHAMA INYASS - ALHERINE,..🥀✨🤎
20/08/2026

BABA UBAN BABA BARHAMA INYASS - ALHERINE,..🥀✨🤎

🩶✨SHEHU IBRAHIM INYASS HASKEN ALLAHU FITILAR DUNIYA (R.T.A) YANA CEWA,..🥀🖤✨Ni ɗin nanfa da kuke gani ina godewa Allah ce...
19/08/2026

🩶✨
SHEHU IBRAHIM INYASS HASKEN ALLAHU FITILAR DUNIYA (R.T.A) YANA CEWA,..🥀🖤✨

Ni ɗin nanfa da kuke gani ina godewa Allah cewa ni bawan hadhara ne wanin Allah baya da tasiri Acikin tafiyar da al'amurana,🥀 kuma banasan koma bana son komai sai Allah
🌹✨
Sannan akan duk wata wasiyya ko nasihar da nake muku cewa ku watsar da duk abunda ba Allah ba Kusani cewa bana buƙatar hadiyyar ku akan haka bana neman sakamako daga wurinku,🥀 Ko kuce Allah ya saka da alkhairi,🥀 nidai idan kunaso ku burgeni to ku kashe kawunan ku da takubban (LA'ILAHA ILALLAHU)🥀 Ku zama mutanen Allah Acikin Allah dan Allah

TANBIHI -: ✨🩶

Cin mutuncin juna,🥀da aibata juna, da rashin girmama juna da rashin girmama shehun nan junana da san ganin wanin mu Acikin musiba da da'awar ƙarya da ƙaryar shariftaka da ƙaryar haɗa nasaba da wasu daga cikin Shehun nan mu dayin raddi na sun zuciya ga juna ✨🩶
🥀✨
Wannan ba addini bane ba ɗariƙa tijjaniyya bane,🥀 ba kuma dabi'ar Ahul Faidhaty bane domin mu almajiran Shehu (RTA)🥀 Shagalin mu Acikin Allah ne ko cikin siffar sa ko sunan sa to in tambayeka ?🥀 A ina muka samo hassada
✨🦋
WAL-ABDULILLAHI BARHAMU MUNGODE. 🌹🙏🩶✨

19/08/2026

Inyass-Ne

19/08/2026

Gausi

19/08/2026

Shehu Kenan

Shehu - Ikon Allah Ne, Sirrin Ikon Ne.🌹🤍🩶
19/08/2026

Shehu - Ikon Allah Ne, Sirrin Ikon Ne.🌹🤍🩶

Address

Abuja

Telephone

+2348081647291

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Barhama NANAN BAI Mutuba posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share