IDAN RANA Tafito

IDAN RANA Tafito Idan Rana Ta Fito Tafin Hanu Baya Kareta! Domin Wa'azantarwa
Fadakarwa
Ilimantarwa
Tare Da Saku Cikin Nishadi Akoda Yaushe

14/01/2025

Mata dayawa Fuskokinsu ke kaisu Gidan Aure πŸ‘Œ Halinsu Kuma yadawo dasu Gidan iyayansu πŸ€”πŸ€·β€β™‚οΈ.

πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
14/01/2025

πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚

πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
10/01/2025

πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚

HATTARA 'YAN MATA: Akwai Wani Sabon Salon Yaudara Da Wasu Mazan S**a Fito Da Shi Yanzu Na Karyar 'Genotype' Domin Su Fec...
09/01/2025

HATTARA 'YAN MATA: Akwai Wani Sabon Salon Yaudara Da Wasu Mazan S**a Fito Da Shi Yanzu Na Karyar 'Genotype' Domin Su Fece, Allah Ya Shirye Ku, Ya Toni Asirinku, Inji Zaynab DalhatπŸ˜‚

in sha ALLAH
08/01/2025

in sha ALLAH

06/01/2025

Duk Wanda Yaga Posting Ɗin NanπŸ₯°

Allah Yasa Yayi Ido HuΙ—u Da Annabi Muhammad ο·Ί

😍😍😜😳
06/01/2025

😍😍😜😳

ALLAH yasa ke zaki fara sanin mijin da zaki aura πŸ˜‚
05/01/2025

ALLAH yasa ke zaki fara sanin mijin da zaki aura πŸ˜‚

tofa πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
04/01/2025

tofa πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚

Kuskuren da namiji zai fara yi a rayuwar aurenshi shine ranar da aka kai masa amarya yaje ya dibgi magungunan karfin maz...
03/01/2025

Kuskuren da namiji zai fara yi a rayuwar aurenshi shine ranar da aka kai masa amarya yaje ya dibgi magungunan karfin maza wai din ya bata mamaki.

Kar ka manta ita fa yarinyar nan da ka auro ba sanin harkar nan tayi ba, kuma bata taba yi ba, sannan ko da danyatsa bai taba shiga gabanta ba b***e ya bude shi, ba abinda ta sani saidai tayi fitsari kawai da wurin.

Saboda tsabar rashin imani ranar da zaa kai maka irin wannan kai kuma kaje ka dirkawa kanka magungunan da ko horarriyar mace aka yiwa wannan hadin ranar sai jikinta ya fada mata, zaka saukewa karamar yarinya shi.

Haka zaka je ka wahalar da diyar mutane saboda rashin imani har ka sumar da ita saboda azaba, ka fito kana washe wai kai ga jarumin maza, nan kuwa duk kwaya ce tayi aiki.

Inda matsalar take sai yarinyar nan ta horu a haka, ka saba kure mata lamba minti 30 ko 40 ko awa daya, ta saba da haka, kai kuma sai ya zama in dai baka sha kwaya ba ranar ba za'ayi ba ko kuma in an yin ba zaka wuce minti biyu ba. Wani ma in bai sha kwaya ba ranar sai ya kirkiri mura ko zazzabin karya ana yamutsa fuska ba lafiya, saboda yasan dama ba karfinshi bane na kwaya ne.

A hankali zaka dawo baka gamsar da ita saboda kwayoyin ma sun dena maka aiki sosai ,idan ba'ayi sa'a ba ko dai ta rabu dakai ko ta fada bariki subhanallah.

Don haka sabbin angwaye a guji aikata wannan kuskuren, abi komai a sannu, kure lamba a farko ba naku baneπŸ‘Œ

ana maganaπŸ‘‡
03/01/2025

ana maganaπŸ‘‡

awanna she karar da muka shiga muna so ko ince munzo muku da sababin tsare tsare a wanna gida da kuma za a dama da ku ka...
03/01/2025

awanna she karar da muka shiga muna so ko ince munzo muku da sababin tsare tsare a wanna gida da kuma za a dama da ku kawai idan kana ko kina da wani labari ko cigiya ko sanarwa ddai ssauransu kawai kurubuto mana kai tsaye ta message mu kuma zamu duba domin aiwatar wa mun gode da bibiyarmu πŸ™

01/01/2025

zan bude post din yau da MUHAMMADU RASULULLAH SAW

Kana da labarin Sahabiyar Annabi dake raye har yau?Wannan itace bishiyar Buqayawiyya, wacce take a tsaye har yanzu a gar...
29/12/2024

Kana da labarin Sahabiyar Annabi dake raye har yau?

Wannan itace bishiyar Buqayawiyya, wacce take a tsaye har yanzu a garin Safawi, dake Kilomita 156 daga Amman, babban birnin kasar Jordan.

Wannan bishiyar ta samu albarka daga Annabi Sallallahu Alaihi wa Alihi wa Sallam, saboda ya huta a inuwarta sa'adda suke wata tafiya da Baffansa Abu Talib. A lokacin shugaba, bai wuce shekaru 12 ba.

kana ciki ?
28/12/2024

kana ciki ?

duniya rayuwar ya mace akwai darasi me tarin yawa ALLAH ya kyau tata karshan mu
28/12/2024

duniya rayuwar ya mace akwai darasi me tarin yawa ALLAH ya kyau tata karshan mu

28/12/2024

Uwar Gida Wai Nikam Kawarki da Tazo Kitso Ɗazu Tanada MijineπŸ€”

Reply as Uwar GidanaπŸ€ͺ🀣πŸ€ͺ

Address

Gwagwalada
Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when IDAN RANA Tafito posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share