Nagarta Writers Association

Nagarta Writers Association Dabbaka harkar adabi Nagarta Writers Association kungiya ce ta marubutan yanar gizo, (social network) mai zaman kanta. NWA.

An bude k'ungiyar ne domin taimakon juna da k'arfafa ma juna gwiwa. Kungiya ce da zata rink'a tsabtace littafan marubutanta kafin a fitar da su ta yanda za'a samu kaucewa duk Abu da zai kawo gurbacewar addini, tarbiyya da kuma al'adun Hausawa. K'ungiyar za ta taimakawa wada'nda suke tasowa a harkar rubutu, ta hanyar hada su da wad'anda za su rink'a taimaka musu domin suma su samu isar da sakon da

suke son isarwa ta hanyar rubutu. Kungiyar tana kunshe da marubutan da ake alfahari dasu, wanda su kan taimaka wurin kawo cigaba a duniyar adabi.

Address

Wuse
Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nagarta Writers Association posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share