Nasara Clique

Nasara Clique Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Nasara Clique, Youth Organization, Wuse 2, Abuja.

Official Members
17/08/2024

Official Members

Our Team Members
17/08/2024

Our Team Members

Nasara Clique Taku Ce
29/07/2024

Nasara Clique Taku Ce

Akwai Addu'ar Ukku Da Za'ayi a Yau Kofar Gidansu Marigayi ABBA a Masallacin Alhaji Mu'azu Dan Zaki Matsiga Da Misalin Ka...
29/01/2024

Akwai Addu'ar Ukku Da Za'ayi a Yau Kofar Gidansu Marigayi ABBA a Masallacin Alhaji Mu'azu Dan Zaki Matsiga Da Misalin Karfe 8:00am Na Yau, Ga Wanda AlLah Yabah Ikon Zuwah.

Yah AlLah Ka Karah Jaddadah Rahamah a Kabarin Wannan Bawa Nakah Ameen🤲

AlLah Sarki RayuwahDayah Daga Cikin Member Na Wannan Kungiyah Wanda AlLah Yah Amshi Rayuwarshi Sakamakon Hadarin Mota Da...
28/01/2024

AlLah Sarki Rayuwah

Dayah Daga Cikin Member Na Wannan Kungiyah Wanda AlLah Yah Amshi Rayuwarshi Sakamakon Hadarin Mota Daga Abuja Zuwa Katsinah,

Hakika Munyi Rashin Abokinmu Dan Uwanmu Amininmu Mutumin Kirki, Hakika Munyi Rashin Da Bazamu Tabah Mantawah Dashi a Cikin Zukatanmu Bah,

Hakika Munah Bukatar Addu'ounku Akanshi AlLah Ya Jikanshi Yah Gafartah Mashi Yasah Aljanna Fiddausi Ce Makomarshi Ameen

Tare Da Isar Da Wasiyyarshi Zuwa Ga Kowa Da Kowah Anka Cewah "Yanah Bukatar Dukkan Wanda Yayi Ma Laipi Ya Yafe Mashi Shidai Ya Yafewa Kowah Fatan AlLah Yah Cika Da Imani" Wannan Shine Wasiyyarshi Zuwa Ga Al'Ummar Da Yayi Rayuwa a Cikinsu

Yah AlLah Muna Tawassali Da Sunayenkah Kyawawah Kajikanshi Ka Gafartah Mashi Dukkan Zunubanshi Ameen🤲

Rubutawa✍️
Babangida Usman Kankara DG Media And Publicity Of Nasara Clique.

19/01/2024

Happy Juma'ah Kareem,
NASARA CLIQUE
FAMILY
🙏🙏

New Logo
24/08/2023

New Logo

A WANNAN LOKACIN DA AKE CIKI:Magidanta, musamman masu Ƴaƴa da yawa; dole ne duk wani abu da zaka yi ko kake yi, ya kasan...
31/07/2023

A WANNAN LOKACIN DA AKE CIKI:

Magidanta, musamman masu Ƴaƴa da yawa; dole ne duk wani abu da zaka yi ko kake yi, ya kasance a duba wanda yafi muhimmanci.

♦️ Dole aci abinci don a kori yunwa kuma a samu lafiya - ya kasance anyi tsarin irin abincin da za'a ci da kuma ingancin shi, koda kuwa ba mai tsada ne ba. Mata su rage girka abinci kara-zube.

Idan zaka kai ziyara gidan ɗan uwa ko abokin huɗɗa, ka tabbatar ka sanar domin a san da zuwan ka.

♦️ Karatu dole ne domin yaƙi da jahilci - idan baka da halin sanya ya'yanka a makarantun kuɗi, kayi hakuri ka saka su na gwamnati.

Idan kana da hali, ka samo wanda zaka riƙa ba allowance yana yi masu extra lesson a gida. Idan kuma babu damar haka, sai mahaifiyar su ko kuma kai kuyi masu darasin da kan ku.

♦️ Sutura da yin kwalliya yana da cikin addini - ba dole sai an saka kaya masu tsada ba. Ayi sutura daidai da yadda aljihu zai iya ɗauka. Kada a ci bashi don yin hidimar biki ko suna, ayi haƙuri da abinda ake da shi.

♦️ Hidimar biki ko suna ana yi don nuna murna kuma ta zama wata al'ada wacce ake ba muhimmanci a arewa. Dole ne a kula sosai, idan anyi maka haihuwa ka tabbatar kayi abinda shine dole, idan aure zaka yi kayi farrilar kawai, duk wata sharholiya wacce zata barka cikin zullumin bashi don kawai ka burge mutane na dan lokaci kadan ka guje masu.

♦️ Abin hawa don zirga-zirga cikin sauƙi ya zama dole - ya zamanto sai idan dole ne sannan zaka hau abin hawa don tafiya. Kowa ya zauna gida a gaban iyayen shi ko Iyalan shi. Ayi fira, ayi wasa, ayi zumunci. 😍

♦️ Shan magani idan ba'a lafiya farilla ne. Amma kuma idan aka kula da abincin da ake ci, wajen da ake kwana, ruwan da ake sha; zai sa a rage kamuwa da cututtuka har aje ganin likita.

AlLah Ubangiji Ya Karah Bamu Mafutah a Wannan Yanayi Da Muke Ciki Ameen🤲

Members
24/07/2023

Members

Nasara Click Members
24/07/2023

Nasara Click Members

Address

Wuse 2
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nasara Clique posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share