Gaskia TV

Gaskia TV For Qur'anic Musabaqa Only

Wasu daga cikin hotunan wurin taron "Naɗin Gwanaye" da aka gudanar a yau.Dalibai da Malaman Alfajr 7 ne s**a  rabauta da...
04/10/2026

Wasu daga cikin hotunan wurin taron "Naɗin Gwanaye" da aka gudanar a yau.

Dalibai da Malaman Alfajr 7 ne s**a rabauta da wannan matsayi..

Muna addu'a kamar yadda aka naɗa wannan wannan wuri Allah Ta'ala ya nada mu tare a filin Alƙiyama.

Ameen
Alfajr Media
04th Oct. 2026.

04/10/2026

KARATUN TAFSIRIN ALQUR'ANI MAI GIRMA

SURATUL A'ARAF DARASI NA 30

MAI GABATARWA:
PROFESSOR DAHIRU INUWA IBRAHIM

MAI JANBAQI:
HAFIZ Abdulmusin Dahiru Ibrahim

22 RABI'UL THANI 1448H
04 OCTOBER 2026M

@ MAASJID MUHAJIRIN HERGWANA GOMBE STATE NIGERIA

04/10/2026

WALIMAR YAYEN ƊALIBAN MAKARANTAR (ZADIL MA'AD) POLCHI || 04-10-2026/1448AH.
______________________________

Masjid Jami'us Sa'ad Abduljabbar.

04/10/2026
03/10/2026

KARATUN TAFSIRIN ALQUR'ANI MAI GIRMA

SURATUL A'ARAF DARASI NA 29

MAI GABATARWA:
PROFESSOR DAHIRU INUWA IBRAHIM

MAI JANBAQI:
HAFIZ AMINU SAAD

21 RABI'UL THANI 1448H
03 OCTOBER 2026M

@ MAASJID MUHAJIRIN HERGWANA GOMBE STATE NIGERIA

03/10/2026

068. MUKHTASAR JAMI'UL ULUMI WALHIKAM || Masjid Markaz Ahlus-Sunnah Madugu || 03-10-2026
______________________________

Imam Aminu Rabiu Abubakar (Abu Rabia)

03/10/2026

KARATUN LITTAFIN
ADDA'U WADDAWA'U

DARASI NA 172

21 RABI'UL THANI 1448H
03 OCTOBER 2026

MAI GABATARWA
SHEIKH PROFESSOR RASHEED ABDULGANIY

MAI JANBAQI:
YUSUF USMAN

IBADIRRAHMAN NEW GRA GOMBE STATE

🚨 INNNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN Muna roƙon al’umma da su taya mu yi addu’a ga Gwani Andurrahim Rislan, wanda ya sa...
03/10/2026

🚨 INNNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN

Muna roƙon al’umma da su taya mu yi addu’a ga Gwani Andurrahim Rislan, wanda ya samu (accident).

Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya ba shi lafiya, Ya sauƙaƙa masa duk wata wahala, Ya warkar da duk wani rauni da ya samu, Ya mayar da shi cikin ƙoshin lafiya da aminci. 🤲

A gobe, za a gudanar da babban taro a Kano, inda za a karrama shi tare da nada shi a matsayin Gwarzo. Muna fatan Allah Ya ba shi damar halartar wannan taro cikin ƙoshin lafiya, kuma Ya sanya wannan karramawa ta zama alheri a gare shi da al’umma baki ɗaya.

Ya Allah, Ka ba Gwani Abdurrahim Rislan lafiya cikakkiya. Ka kare shi, Ka ƙara masa ƙarfi da tsawon rai cikin biyayya gare Ka. Amin. 🤲Gaskia TVia TV A TV
Gaskia ita ce ginshiƙin labari.

🕌✨ Gaskia TV A TV MONTHLY MUSAFFAH ✨🕌Female Section | September Edition 🌙📖Alhamdulillah, an gudanar da Gaskia TV Monthly...
02/10/2026

🕌✨ Gaskia TV A TV MONTHLY MUSAFFAH ✨🕌

Female Section | September Edition 🌙📖

Alhamdulillah, an gudanar da Gaskia TV Monthly Musaffah – Female Section na watan Satumba, a yau 2nd October, 2026, a Masjidul Ummah (Aliyu Modibbo), Jihar Gombe.

An gudanar da wannan zama ne cikin yanayi na ibada da nutsuwa, inda aka gudanar da karatun Al-Qur’ani mai girma.

📍 Venue: Masjidul Ummah (Aliyu Modibbo), Gombe State
📅 Date: 2nd October, 2026
🗓️ Edition: September Monthly Musaffah
👩 Section: Female
📖 Activity: Qur’an Recitation
📺 Organised by: Gaskia TV

Muna roƙon Allah Ya karɓi ibadunmu, Ya sanya Al-Qur’ani ya zama haske a zukatanmu da jagora a rayuwarmu. 🤲

GASKIA TV
Spreading Truth, Building Ummah. 🌙📖

🕌📖 GASKIA TV MONTHLY MUSAFFAH – WATAN SATUMBA 📖🕌Alhamdulillah, yau 2 ga Oktoba, 2026, Gaskia TV ta gudanar da Monthly Mu...
02/10/2026

🕌📖 GASKIA TV MONTHLY MUSAFFAH – WATAN SATUMBA 📖🕌

Alhamdulillah, yau 2 ga Oktoba, 2026, Gaskia TV ta gudanar da Monthly Musaffah na watan Satumba, a bangaren mata.

An gudanar da wannan Musaffah ne a Masjidul Ummah (Aliyu Modibbo), da ke Jihar Gombe, inda aka gudanar da karatun Al-Qur’ani mai girma tare da mahalarta.

Wannan karatun na bangaren mata ya biyo bayan Monthly Musaffah na bangaren maza da aka gudanar a makon da ya gabata.

📺 Shiryawa: Gaskia TV a TV
📅 Ranar gudanarwa: 2/10/2026
🗓️ Musaffah: Na watan Satumba
👩 Bangare: Mata
📍 Wuri: Masjidul Ummah (Aliyu Modibbo), Jihar Gombe

Allah Ya karɓi karatunmu, Ya sanya Al-Qur’ani ya zama haske, shiriya da albarka a rayuwarmu. 🤲

GASKIA TV — Muryar Gaskia, Hasken Al’umma.

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gaskia TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Gaskia TV:

Shortcuts

Share