Hadakar kyautata Rayuwar Almajiri Refrmtn & Empwmnt - AREIN

  • Home
  • Nigeria
  • Abuja
  • Hadakar kyautata Rayuwar Almajiri Refrmtn & Empwmnt - AREIN

Hadakar kyautata Rayuwar Almajiri Refrmtn & Empwmnt  - AREIN Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hadakar kyautata Rayuwar Almajiri Refrmtn & Empwmnt - AREIN, Non-Governmental Organization (NGO), Abuja.

Objective

Reviving the Qur’anic Tsangaya/Allo schools and Zaure traditional learning centres of the Prophetic traditions, basen on the approach of the righteous predecessors and the successors.

FILE; NO:3360BANBANCIN SUNAN MUHAMMAD NA ARO DA NA ASALI A CIKIN SALLAH ..
27/09/2024

FILE; NO:3360

BANBANCIN SUNAN MUHAMMAD NA ARO DA NA ASALI A CIKIN SALLAH ..

FILE; NO:3359                                   (2)   RANKA YADADE SARKI ADAI SAKE DUBAWA1. KILA SARKI DA SANINSA YA RUF...
25/09/2024

FILE; NO:3359

(2)

RANKA YADADE SARKI ADAI SAKE DUBAWA

1. KILA SARKI DA SANINSA YA RUFE IDO BARIN WANNAR ĀYAR AL-QUR'ANI:

A kwai wasu abubuwa cikin Addinnin Musulunci wadanda ALLAH Ya sanyasu "Shi'āri" ne wato (ALAMOMI ne) na addininsa addinin musulunci ba asamunsu sai cikin addinin musulunci, misali "SALLAH da KIRANSALLA da IQAMA da LAHIYA da SAFA da MARWA da shuransu cikinsu a kwai sunan Shugabanmu Annabi Muhammadu SallaLLAHU Alaihi wasallam. Girmamasu na nuna tsoron ALLAH.

ALLAH Ya ce:

{ذَٰلِكَ وَمَن يُعَظِّمْ شَعَائِرَ اللَّهِ فَإِنَّهَا مِن تَقْوَى الْقُلُوبِ}
(الحج/32)

"Wacanenka (shi ne dai abin nan da muke Umurtanku ko muke hanaku, halin kasancewa) duk wanda ke girmama Alamomin Addinin ALLAH to lallai gimamatan na daga kiyayewar zukata (ga tsoron ALLAH da neman yardarsa)".

2. SUNAR "MUHAMMADU" SHIMA SHI'ARI NE NA ADDINI:

Izan musulmi ya ji ankira Sunar "MUHAMMAD" ko da ba Annabi ake nufi ba, abinda ze fara zuwa aransa shine salatin annabi sabida kasancewan wannan babban suna alama ce ta musulunci, wannan yasa wanda ba musulmi ba baya anfani dashi, sannan kuma duk inda musulmi ya ji sunan to yakan nitsu da cewa akwai musulmai a gurin.

FILE; NO:3368                                     (1)             BA AKYAUTA WA MAI MARTABA BA Wai ance ba a mungun sark...
24/09/2024

FILE; NO:3368

(1)

BA AKYAUTA WA MAI MARTABA BA

Wai ance ba a mungun sarki sai mungun baffaje.

Hakimai da Fadawa suna sane da cewa ba a taba ganin Tauraruwa a kasa ba; ita tauraruwa a koyaushe a sama take, duk randa tauraruwa ta sauko Kasa tofa lallai ta rasa haskenta kenan har abada kuma ba ita ba komawa Sama!.

Idan sarki yakale shimfidar da ke dauke da sunarsa ana takawa , wanda yakamata ace an daga shi sama ne an lika jikin Bango don girmama sarki, amma sai aka barshi nan kan Kasa ashimfide ana tsallake sunan sarki ana taka sunan sarki , idan aka tafi a haka to ina sarautar kuma kenan? Sannan kuma Lissafin zai zamo tamkar tauraruwa ce ta fado kasa .. zata yi duhu kuma zai yi wuya takoma sama.

Inkuwa duk ba haka ba, to tabbas masu Rubutu sun ci amanar kalamar nan ta "MAI MARTABA" don abu mai martaba ba a takashi 🤔

FILE; NO:3352                    MAWLID MUBARAKUN      مَولِدٌ مُبَارَكٌ يَا أَحبَابَ رَسُولِ اللهِ ﷺ.. كُلُّ عامٍ وأنتُ...
14/09/2024

FILE; NO:3352

MAWLID MUBARAKUN

مَولِدٌ مُبَارَكٌ يَا أَحبَابَ رَسُولِ اللهِ ﷺ.. كُلُّ عامٍ وأنتُم بخير

Masoya Manzon ALLAHﷺ ina muku barka da zagayowar ranar haihuwar Zababben ALLAH Shugabanmu Annabi Muhammadu ﷺ.

اللهم صل على سيدنا محمد وعلى آل سيدنا محمد كما صليت على سيدنا إبراهيم وعلى آل سيدنا إبراهيم في العالمين إنك حميد مجيد وبارك على سيدنا محمد وعلى آل سيدنا محمد كما باركت على سيدنا إبراهيم وعلى آل سيدنا إبراهيم في العالمين إنك حميد مجيد 💚

05/09/2024

FILE; NO:3348

علم شهر المولد النبوي:

إن رفع هذا العلم المحمدي الأخضر على باب الدار القادرية في مدينة كانو بنيجيريا يدل على دخول شهر ربيع الأول شهر المولد النبوي.

اللهم صل على سيدنا محمد عبدك ونبيك ورسولك النبي الأمي وعلى آله وصحبه وسلم 💚

FILE; NO:3347          BARKANKU MASOYA ANNABI DA               RANAR DA AKA HAIFESHI ﷺAn tambaye shi, ﷺ game da azumin r...
04/09/2024

FILE; NO:3347

BARKANKU MASOYA ANNABI DA
RANAR DA AKA HAIFESHI ﷺ

An tambaye shi, ﷺ game da azumin ranar Litinin? Sai ya ce: “Wannan ita ce ranar da aka haife ni kenan”.
Imamu Muslim ne ya ruwaito..

FILE; NO:3342                     MAFITA ME SAUKIMAFI KYAWUN ABIN DA ZAKA IYA NEMANSA DAGA GARE SHI .. SHI NE ABINDA (Sh...
22/08/2024

FILE; NO:3342

MAFITA ME SAUKI

MAFI KYAWUN ABIN DA ZAKA IYA NEMANSA DAGA GARE SHI .. SHI NE ABINDA (Shi din) YAKE NEMANSA DAGA GARE KA.

Shi ya sa Malamanmu suke cewa:

"اللهم غاية قصدي إليك ما هو لك، ولا تجعل قصدي إليك ما أطلبه منك".

 Congratulations To Us The Whole Almajiri Community.One Of Us Dr Muhammad Sani Idris Was Appointed As Executive Secretar...
19/03/2024



Congratulations To Us The Whole Almajiri Community.

One Of Us Dr Muhammad Sani Idris Was Appointed As Executive Secretary/ CEO National Almajiri Commission

Congratulations Sir.

ALLĀH Ya Taya Riƙo Ya Sa A Taimaki Harkar Inganta Tsangayu.

CC
1. Almajiri Reformation and Enhancement Initiative (AREIN)

2. Almajiri Liberation

3. Centre for Qur'anic Reciters Nigeria

Kungiyar tsofin dalibai na Madarasatu Ihya'id Dinil Islam (Madarasatu Ihya'id Dinil Islam Old Student Association [MIDIO...
09/01/2024

Kungiyar tsofin dalibai na Madarasatu Ihya'id Dinil Islam (Madarasatu Ihya'id Dinil Islam Old Student Association [MIDIOSA]) Mahdhar(Zauren ilmi na) Mallam Abdulkadir Musa Jahun (Old Boys) محضر الشيخ

Ƙarƙashi Gidauniyar Shaykh Abdulkadir Musa Jahun Islamic Foundation, Bauchi (SHAMJIF), tana farin cikin gayyatar Mambobin ta dama ɗaukacin Al'umma zuwa taron ta na shekara-shekara da kuma lakca na Tunawa da Marigayi Mallam Abdulkadiri Jahun.

Wadda zai gudana kamar haka:

RANA: Lahadi Rajab 3, 1445 daidai da 14 Janairu, 2024

LOKACI: Karfe 10:00 nasafe

WURI: Harabar Makarantar dake Jahun, Unguwar Liman, bayan Piramare na Rimin Jahun.

Cc:

25/12/2023
Ziyarar aiki na Shugabannin AREIN Don neman partner ship a University of Qur'an na Shaykh Is'hāqa Rabi'u
25/12/2023

Ziyarar aiki na Shugabannin AREIN Don neman partner ship a University of Qur'an na Shaykh Is'hāqa Rabi'u

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hadakar kyautata Rayuwar Almajiri Refrmtn & Empwmnt - AREIN posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share