24/09/2026
. 41ST NATIONAL MUSABAQAH 1448/2026
IN SHA ALLAH, MUSABAQAR NATIONAL TA WANNAN SHEKARA ZA TA KASANCE KAMAR HAKA
JIHAR DA ZA'A YI MUSABAQAH: Jigawa
RANAR ISOWAR BAƘI: Alhamis 03/12/2026
RANAR DA ZA'A buɗe MUSABAƘAH: Jum'ah 04/12/2026
RANAR DA ZA'A RUFE MUSABAƘAH: Asabar 12/12/2026
Sanarwar wuraren da za'a yi bukin budewa da rufewa da bayanin wuraren da za'a gudanar da musabaƙar maza da mata za ta zo daga baya In Sha Allah
⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️
In Sha Allah, the schedule and details for this year's National Musabaqah are as follows:
HOSTING STATE: Jigawa State
ARRIVAL DATE : Thursday, December 3, 2026
OPENING CEREMONY: Friday, December 4, 2026
CLOSING CEREMONY: Saturday, December 12, 2026
The venues for the opening and closing ceremonies, as well as the male and female recitation, will be announced in due course, In Sha Allah.
✍🏻 National Media