Al Ihsan Helping Needy Foundation

Al Ihsan Helping Needy Foundation We are helping needy with little charity you give us fisabilillah

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’oon Wannan yarinyar Amina Sulaiman tare da mahaifiyarta Hauwa’u yunwa na neman ganin bay...
01/09/2025

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’oon

Wannan yarinyar Amina Sulaiman tare da mahaifiyarta Hauwa’u yunwa na neman ganin bayansu

Yanzu haka ruwan sama sun rosa gidansu, babu abinci, yarinyar batada lafiya sosai, babu kuɗin magani ko zuwa assibiti

Saboda haka muke neman taimakon yan uwa musulmi domin ceto rayuwarsu

Suna zaune a unguwar JANI dake ƙaramar hukumar mulkin MANI a jahar KATSINA

Muna neman taimakon da za’a nema musu abinci tare da gyara musu muhallinsu

3197851019 Alhassan Musa F.i.r.s.t B….

08105891413 zaku iya nemana a WhatsApp da wannan number domin neman ƙarin bayani, ko domin haɗuwa da wadannan bayin Allah.

Allah yasa adace ameen
Daga
Alhassan Mai Lafia

28/08/2025

Innalillahi wa inna ilaihirajiun
Dan Allah Kuyi
Wannan matar dake dauke a wannan videon wallahi uwar marayu ce, ba cin yau bare na gobe ga gidan da suke zaune ya lalace idan za'a kwana ana ruwa to a zaune zata kwana ita da marayunta.
Se tayi aikatau da wankau take iya sama musu abinda zasu ci ,ga kuma yanayin da ake ciki yau , wataran haka suke kwana su tashi ba aikin b***e a biya su su ci abinci.
Kada ka raina kadan ku taimaka mata fisabillillah .
Ga wanda yakeso yayi magana da ita ga lambar waya .
Ga wanda ze temaka ga account number.

0091124097 halima abdullahi umar access bank phone number 08108703413 address dala alamderi state

Al-ihsan contact.
https://wa.me/qr/U3XW7QIKSNRXN1

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al Ihsan Helping Needy Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share