21/08/2024
Gayyatar halartar taro na uku na shirin: *(Ranan laraba ga Al'adar)*
Taken taro: *Muhimmancin koyon Sunnah da Aiwatar da shi a Rayuwarmu*
*Da yaran hausa*
Bakon taron: shi ne Mai Girma
*Ustaz Abu Bakar Mohammed Gali*
*Ranan Laraba 8/21/2024 Miladiya/daidai da 2/16/1446H*
*da karfe 9:30 na dare agogon Malaysia*
Dacewa agogon Africa bayan sallan Azafar
Layin zoom:
https://us06web.zoom.us/j/87587450740?pwd=UcNumbT4NEAoglaY7fsdrr3blOdLna.1
Tsaran shirin :
*AL Medina International University Malaysia (MEDIU)*
*Da kuma Jami'ar kungiyar Harshen Larabci da Al'adu a Malaysia (PBAKM)*
Yin Kallo Kai Tsaye a Facebook Jami'ar Al-Madinah International University:
https://www.facebook.com/mediumalaysia?mibextid=ZbWKwL
Da Facebook Jami'ar Ƙungiyar Harshen Larabci da Al'adu:
https://www.facebook.com/profile.php?id=61554871034297&mibextid=LQQJ4d
Duk wanda kebukatar karin bayani to’ Ya tunttobemu a wannan linkin ko yayi tarayya damu acikin wanan majmu”a na whatsApp
https://chat.whatsapp.com/Jvr9mXu6smxFMTIRV8cXgJ
Zoom is the leader in modern enterprise video communications, with an easy, reliable cloud platform for video and audio conferencing, chat, and webinars across mobile, desktop, and room systems. Zoom Rooms is the original software-based conference room solution used around the world in board, confer...