17/07/2026
Wannan ba Dan Shi'a bane yake cewa:
"Idan Iran ta rushe, musulmi zasu raunana ta yadda zasu dinga zuwa Kasar Thailand domin a yi musu aikin likitanci a canza halitta su ta maza su koma mata,
Jamhuriya itace take tunkarar azzalumar kasa, kana nufin zanyi addu a ne akan Allah ya taimaki azzalumar kasa akan Jamhuriya?
Wannan shine milasi na musulmi me hankali.