Daarus-Salafiyyah

Daarus-Salafiyyah ISLAMIC LECTURES
WATER RELIEF PROJECTS
RAMADAN FOOD PROJECTS
NEWS RELATED TO ISLAM & HUMANITY
(1)

ملأى السنابل تنحني بتواصلوالفارغات رؤوسهن شوا.مخ  Wa zai iya mana sharhin eannan baiti.
11/08/2026

ملأى السنابل تنحني بتواصل
والفارغات رؤوسهن شوا.مخ

Wa zai iya mana sharhin eannan baiti.

Abin da ya faru a huduwar tattaunawan NATO a Turkiyya Shugaba Trump  na daya daga cikin  shuwagabannin da s**a halarci t...
11/08/2026

Abin da ya faru a huduwar tattaunawan NATO a Turkiyya

Shugaba Trump na daya daga cikin shuwagabannin da s**a halarci taron NATOn saidai jam'ian tsaronsa su samu labarin sirri cewa akwai yuwuwar Iran ta sheke Trump a wajen, kai tsaye aka sanya Trump a cikin motar abinci sannan aka kaishi fillin jirgin sama.

A fillin jirgin Saman, Trump ya ajiye jirginsa na musamman dan a zatta iya cikin taron sannan ya tsere a cikin wani tsohon jirgi da aka kebanta wa sojojinsa, a cikin jirgin ma, sai da aka hana kowa daga labulen taga sadiba tsaro.

11/08/2026
Gaskiya Malam Sani Yahaya Gingir da wasu ire-iensa masu sanye da rigar malanta kuma karnukan farautar yan siyasa na Zudd...
10/08/2026

Gaskiya Malam Sani Yahaya Gingir da wasu ire-iensa masu sanye da rigar malanta kuma karnukan farautar yan siyasa na Zudda mutuncinsu da mutuncin malanta. a idon duniya.

Sannan duk da cewa fasto Isa Ebuba yayi wasu kalamai masu kaushi ga Malam Sani Yahaya Gingir hakan baya nufin cewa ba gaskiya ya fada wa Malam ba.

Allah ya shirya mana su

Fasto Isa  El-buba ya wa Malam Sani Yahya guduma a k'a So nake na ja hankullan mutan Nigeria zuwa ga matsalolin da muke ...
10/08/2026

Fasto Isa El-buba ya wa Malam Sani Yahya guduma a k'a

So nake na ja hankullan mutan Nigeria zuwa ga matsalolin da muke fama da ita a cikin Nijeriya a yau, sannnan gani nake cewa a halin da mutan Nijeriya ke ciki a yau, iya bukatar mu mayar da hankali zuwa ga samun mafita wajen samun hadin kai sakanin musulmai da sauran mabiya wasu addinin da ba musulmci ba.

Amma ku saurari wannan dan shegiya (Sheikh Sani Yahaya jingir) da yake kiran kansa malami, "da shi da ire-irensa da kamata yayi Gwamnati ta aikashi kurkuku" sabida munanan kalamansa akan kristocin Nigeria?

Da kristoci zasu ta mayar da martani da munanan kalamai irin ta sani yahyah Gingir shin za'a samu zaman lafiya a Arewacin Nigeria???

Shin baya jin kunyan cewa arewacin Nigeria ce tafi ko wani yanki talauci a Nigeria? Shin baya jin kunya cewa yan ta'adda da ta'addanci dake addaban mutan Arewa yan Arewa ake anfani dasu ? Ga yan daba da yan kwaya.duk sun mamaye Arewa.

Da yana da cikakken hankali da magana ya kamata yayi akan yadda za'a fidda mutan Arewa daga cikin takunkumin talauci da ta'addanci da shaye-shaye tare da bada shawa ta yadda za'a karfafa tallafin matasa.

Har wai cewa yake za'a nuna wa kristocin Nigeria cewa musulmai sun fisu yawa da sauransu, idan ba dabba ba wa zaiyi irin wannan magana.

Duk wadda yake son ya gama da duniya lafiya dole ya zabi Ahmad Tinubu -- inji Sadiq Inuwa.
09/08/2026

Duk wadda yake son ya gama da duniya lafiya dole ya zabi Ahmad Tinubu -- inji Sadiq Inuwa.

Rashin wutan lantriki daddare ya sa yan Nijeriya ke yawaita haihuwa, dan magance wannan matsalar  iya bukadar mu samar m...
09/08/2026

Rashin wutan lantriki daddare ya sa yan Nijeriya ke yawaita haihuwa, dan magance wannan matsalar iya bukadar mu samar musu da wuta daddare dan mu karkata tunaninsu, ta yadda tunaninsu ba zai takaita akan kusantan iyalansu ba. --- Inji Shugaban lantrikin ssmar da wutan Nigeria, Adeyele Fayose.

Bayan da jam'ian sirrin Isreala "Mossad" s**a sanar wa duniya cewa sun san inda shugaba Mujtaba Khamna'i yake da halin d...
09/08/2026

Bayan da jam'ian sirrin Isreala "Mossad" s**a sanar wa duniya cewa sun san inda shugaba Mujtaba Khamna'i yake da halin da yake ciki na radadin rashin lafiya da yake fama da ita har s**a kara da cewa nan ba da jimawa zai iya mutuwa.

A jiya Iran ta fidda wani faifan bidiyon shugaba Mujtaba Khamna'i tare da almajiransa da yan"wansa a inda yake musu nasiha mai ratsa zuciya lura da natsuwa da zudda awaye da wasunsu s**a yi.

Iran ta nuna faifan bidiyon Shugaba Mujtaba Khamna'i ne dan ta karyata Isreala da Jami'an sirrinta tare da fidda shakka a zukatan masu bibiyan labaranta a fadin duniya tare da kwantar da hankullan wadanda s**a shiga damuwa ta sanadiyar labarin da Isreala ta ya'da tsre da karfafa musu gwiwa akan cewa Iran na kan samun nasara akan makiyanta.

Saidai tambayan anan shine:

Shin Isre3lla ta yada labarin karya ne akan shugaba Mujtaba Khamna'i ne dan ta tunzura Iran wajen fidda faifansa dan tayi amfani da faifan wajen gano inda shi shugaba Mujtaba yake ko a'a??

Shin faifan bidiyon da Iran ta ya'da sabuwa ce ko a'a sannan shin inda aka nuna shugaba Mujtaba Khamna'i a cikin faifan ne masuguninsa ko a'a?

Ko shakka babu akan cewa Iran ba zata dora faifan inda Shugaba Mujtaba Khamna'i yake ba sabida matsalar tsaro, kawai, siyasa ce ta karfin tunani da basira.

Allah shi datar damu.

Saudiya da Pakistan da Turkiyya sunyi yarjejeniyar hadin gwiwar soji mai suna "ittifaaqu Makkah" wato yajejeniyar Makkah...
08/08/2026

Saudiya da Pakistan da Turkiyya sunyi yarjejeniyar hadin gwiwar soji mai suna "ittifaaqu Makkah" wato yajejeniyar Makkah.

Saidai Iran ta wa saudiya jankune cewa idan har ta ta amince America tayi amfani da sansanin sojinta wajen kai mata hari, ta sani cewa Turkiyya da Pakistan ba zasu iya kare ta ba.

Wasu rahotanni na nuni akan cewa Iran ta inganta gudun makamai masu linzaminta daga kilomita dubu biyu zuwa kilomita dub...
08/08/2026

Wasu rahotanni na nuni akan cewa Iran ta inganta gudun makamai masu linzaminta daga kilomita dubu biyu zuwa kilomita dubu goma sha biyar, ta yarda zata iya kaiwa America a cikin mintina.

Saidai masana labarai sun musanta ingancin labarin tare da bayani kamar haka: Gudun makamai masu linzami na Iran ya fara daga kilomita dubu daya da dari hudu/biyar zuwa dubu biyu da dari biyar, sannan Iran ta takaita a hankanne dan ta iya magance masalar tazuman yanķinta dan kaiwa sansanin sojin America dake yankin hari tare da toshe duk wata hayaniyar Isreala.

Saidai Iran ta bayyana wa duniya cewa zata iya kara kudun makamanta idan ta bukaci yin hakan. Saidai wasu mahangan labarai sun bayyana cewa Iran na da makamai masu linzami da zai iya kaiwa turai da kewayenta saidai zata yi anfani dasu ne idan tura ya kai bango.

Allah shi datar damu.

Address

Accra

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Daarus-Salafiyyah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Daarus-Salafiyyah:

Shortcuts

Share