Shabbabul-Da'awa foundation

  • Home
  • Shabbabul-Da'awa foundation

Shabbabul-Da'awa foundation Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Shabbabul-Da'awa foundation, .

Roqo da Bara zuwa ga me girma Gwamnan jihar KanoDafarko muna GODIYA da jinjina ga me girma GWAMNA bisa namijin qoqarin k...
08/02/2021

Roqo da Bara zuwa ga me girma Gwamnan jihar Kano
Dafarko muna GODIYA da jinjina ga me girma GWAMNA bisa namijin qoqarin kawo zaman lfy acikin Al umar Gwale Filin mushe na dakatar da Abduljabbar akan galar dayake acikin Al umar mu Roqon mu Kuma shine Gwale Filin mushe unguwar mu ce Kuma mazaunar mu gd Jen mu acikin Filin mushe yake haka zalika wannan qungiya shababudda awah foundation acikin Gwale Filin mushe take Kuma shugaban qungiyar Dan unguwar ne Kuma ma, aikacin lfy ne Kuma dalibi a college of health Kano yake
Dasanin sa wannan unguwar tana fama da matsala ta asibiti
Adon haka da sahhalewar mutanan unguwar da members na wannan qungiya muna roqon me girma GWAMNA da yamayar da gdn galar Audu Asiti azuba kayan aiki azuba ma,akata acigaba da temakawa Al, umar Gwale Filin mushe
In ma hukuma baza ta gn ba muna roqon a mallaka was Al, Umar wajan da qarfafarfar takar da abamushi mu zamu gn mu munsan cewa ko kururuwa mukai wllh ba mu Yan Filin mushe ba Kai ba Yan Kano ba wllh kaf najeiriya zasu tallafamana wajan Gina wannan asibiti domin kuwa asibitin wajan Sha, katafi ne muna roqon Gwamna da yaduba aduba Masa dama muna buqatar Asibiti a unguwar Kuma wannan mgn ita duk Al,umar yankin suke suna buqatar Asibiti

Shugaban qungiya
Dr, Abubakar S Mikail
09069518202
07043177178
Fcb Rchp Abubakar S Mikail

Muna yabawa Ganduje Kan Amincewa da kashe wanda yayi wa Annabi BatanciA cewar  - Abubakar S mikailShugaban kungiyar shab...
29/08/2020

Muna yabawa Ganduje Kan Amincewa da kashe wanda yayi wa Annabi Batanci

A cewar - Abubakar S mikail

Shugaban kungiyar shabbabud-da'awa foundation ta kasa
Malam Abubakar S mikail Gwale ya Mika sakon Godiya ga Gwabnan Kano Dakta Abdullahi umar Ganduje

" yacce kuka sani aqidar mu ce in sunyi mukan fito mufa da don a gyara ko in zartar da wani abu da Al,umma zasu damu Shima mukan fito mufa da haka dole ne idan sunyi abun arziqi ko abun a yaba to se mun fada Kuma mun yaba Akan haka
Qungiyar Shababudda da,awa foundation a qarqashin jagoran cin shugaban qungiya. Dr.Abubakar S Mikael Kano gwale
Da duk jagororin qungiya da mabiya Kamar yacce a baya muka fito mukai magana akan saka hannu domin a kashe zindiqin da yay batan ci ga shugaban mu Annaabi Muhammad (S, A,W) A yau an tabbatar Mana da yardar Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya yarda a rataye wancan zindiqin mushuruki muna miqa saqon GODIYA da babbar murya muna roqon Allah yasa a dore a kan gaskiya wannan shike nuna Mana Kadimul Islam din Kadimul Islam ne kamar yacce muka ce munaso dama mugani to mungani Kuma muna GODIYA Allah ya shirya Mana ku yay ruqo da hannunku yasa ku dadadawa Al, umar ku
Saqo Daga qungiyar Shababudda da,awa foundation Kano Nigeria a madadin shugaban qungiya
Dr.Abubakar S Mikael

Shabbabudda'awa foundation_ Hakika zakayi kuka in ka😭 karanta..Sayyada Aisha (RD) ta tambayi manzon Allah (SAW) akan sau...
24/08/2020

Shabbabudda'awa foundation
_ Hakika zakayi kuka in ka😭 karanta..
Sayyada Aisha (RD) ta tambayi manzon Allah (SAW) akan saukan wannan ayar:
(Ranar da za a canza qasa banda wannan qasar da sammai)
Tace masa to a wannan ranar(rananr da ba qasa b sama) ina zamu kasance(yan Adam)? Se manzon SAW yace ranar zamu kasance akan SIRADI(Ma'anar kalmar:hanya)
A lokacin da za'a wuce siradi lokacin babu wani abu babu kuma ko wani guri se guri uku kawai:
JAHANNAM(ALLAH KA KIYAYEMU😭)
ALJANNAH(ALLAH KA SA DAMU🙏😀)
SIRADI

Manzon Allah (SAW) yana cewa :
Wanda ze fara tsallaka siradi ranar ni ne da al'ummata. Farkon al'ummar da zata fara wuce siradi shine alummar Annabi MUHAMMAD (SAW) ALLAH MUN GODE MAKA.
Ma'anar siradi;
Shin wai menene ita wannan siradin????
Itace ranar da babu sama babu qasa ba komai se wuta da Aljannah.
Sannan kafun ka kai aljannah dole se ka wuce jahannama don haka za'ayi wani bridge a saman jahannama wanda ake kiranta"SIRADI"(WATO HANYA) tana saman jahannama wanda se ka bi takanta har qarshenta sannan ka isa qofar aljanna
Alokacin da ka isa kofar Aljannah za ka tarda manzon Allah SAW a gaban yana tarban yan ALJANNAH (Allah ka bamu Aljannarka)
Siffofin siradi:
1 siranta tafi gashin kai siranta😳

2 tana da kaifi tafi wuqa kaifi😭

3 tana da matsanaicin duhu kuma a qarqashin ta jahannama ne baqiqqirin😭😭
(Wuceta ma babban azaba ne😭😭😭😭)
4 kowa zai dauki zunibinsa a bayansa ya goya. Idan zunubanka suna da nauyi to zata sanya maka tafiya a slow WA IYAZUBILLAH
idan kuma zunubanka basu da nauyi zaka wuce da sauri kamar walqiya😀😀🙏
5 a kanta akwai manyan karnuka a kasanta kuma qayoyi ne masu kaifin gaske suna yayyanka maka qafa😭
6 zakaji sauti me tsananin qara ga duk wanda qafarsa ta kufce ya fada a jahannama😭😭(Allah ka kiyayemu)
A lokacin manzon Allah ze kasance a qofar Aljannah yana kallon duk wanda ya daura kafarsa akan farkon siradi yana masa addu'a yana cewa: Ya Rabbi Sallim. Ya Rabbi sallim
MASOYINMU MANZON ALLAH🙏❤💚
A ranar ko wani bawa yan

Shabbabudda-da'awa foundationMARIGAYI MALLAM QALARAWI YA AMSA TAMBAYAR WANI MUTUMMutumin yace: Akaramukallahu inada tamb...
24/08/2020

Shabbabudda-da'awa foundation
MARIGAYI MALLAM QALARAWI YA AMSA TAMBAYAR WANI MUTUM

Mutumin yace: Akaramukallahu ina
da tambaya.
Malam yace: fadi tambayar ka. Mutumin yace: Allahshi gafarta Malam ance Annabi Muhammadu (SAW) Yafi ko wanne Annabi Daraja?
Malam Qalarawi: Wannan gaskiya ne babu ja.
Mutumin yace: To Allah shi gafarta Malam ya akai Annabi Suleimanu (AS) Yake tashi sama amma Annabi Muhammadu (SAW) baya tashi? Malam Qalarawi yace: Ina mai tambaya miqe tsaye.
Mutumin ya miqe!
Malam Qalarawi yace: Da Ubanka Da Ungulu wa yafi Daraja?
Mutumin yace: Ubana!
Malam yace: To ya akai Ungulu ke tashi sama Ubanka bai tashi?
Mutumin sai yayi shiru yana kad'a kai. 🤣🤣🤣🤣🤣

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shabbabul-Da'awa foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your organization to be the top-listed Non Profit Organization?

Share