21/02/2026
DALILIN DA YA SA SADAKA TA FI GIRMA A WATAN RAMADAN👇👇👇
📍Duk wanda ya ciyar da mai azumi, yana da lada irin na mai azumin.
📍Taimakon ku zai kawo farin ciki, sauƙi, da bege ga masu bukata a wannan wata mai albarka.
🤝 TAIMAKO , BA DA GUDUNMAWA KO HADIN GWIWA
Mu haɗa kai domin taimakon al’umma da neman yardar Allah.