Ajoke Ayisat Afolabi Foundation Zaria, Kaduna State

Website

Ajoke Ayisat Afolabi Foundation Zaria, Kaduna State The Ajoke Ayisat Afolabi Foundation, Zaria Kaduna State.(AAA Foundation) is a non-profit organization established in memory of Ajoke Ayisat Afolabi.

The foundation focuses on charitable activities, community development, and empowerment programs

📢 SANARWA GA MATASA DA AL'UMMA!Shin kana son koyon amfani da kwamfuta da fasahar zamani ba tare da biyan kuɗi ba?Ajoke F...
01/07/2026

📢 SANARWA GA MATASA DA AL'UMMA!

Shin kana son koyon amfani da kwamfuta da fasahar zamani ba tare da biyan kuɗi ba?

Ajoke Foundation ta buɗe damar horon ICT na watanni 3 kyauta, tare da rajista kyauta.

🖥️ Abubuwan da za a koya sun haɗa da:

Ilimin asalin kwamfuta (Computer Basics)

Microsoft Word, Excel da PowerPoint

Amfani da Intanet da Email

Kwarewar rubutu da keyboard (Typing Skills)

Ilimin amfani da fasahar zamani (Digital Literacy)

Da sauran darussa masu amfani.

👥 Waɗanda za su iya nema:

Ɗalibai

Masu neman aiki

'Yan kasuwa

Duk mai sha'awar koyon fasahar ICT.

📞 Domin ƙarin bayani ko rajista, a kira:

09136294501

08059867415

⚠️ Kada ku bari wannan dama ta wuce ku. Ku sanar da 'yan uwa da abokai domin su ma su amfana. Ilimin ICT yana ƙara damar samun aiki, kasuwanci da ci gaban rayuwa.

🚨 ANNOUNCEMENT! 🚨Residents of Layin Zomo, Kwangila, Hanwa, and Dogarawa are encouraged to register for a Leatherworks Sk...
28/06/2026

🚨 ANNOUNCEMENT! 🚨

Residents of Layin Zomo, Kwangila, Hanwa, and Dogarawa are encouraged to register for a Leatherworks Skills Training program.

👜 Skill: Leatherworks (Kawai)

Postal code:810211

🔗 Registration Link:
https://supa.itf.gov.ng/

Don't miss this opportunity to learn a valuable skill and improve your earning potential. Registration is through the official ITF SUPA portal.

Alhamdulillah!!! Yau mun yi ma mata gwaji Kuma mun basu Magunguna a Karkashin Jagorancin Hajiya Adama Malik  Allah ya ka...
23/06/2026

Alhamdulillah!!!

Yau mun yi ma mata gwaji Kuma mun basu Magunguna a Karkashin Jagorancin Hajiya Adama Malik Allah ya kare mu da lafiya ya bada lada.

Alhamdulillah Gidauniyar Ajoke Ayisat Afolabi Foundation Zaria, Kaduna State  ( AAAF )Ta gyara gidan wasu Bayin Allah da...
16/06/2026

Alhamdulillah Gidauniyar Ajoke Ayisat Afolabi Foundation Zaria, Kaduna State ( AAAF )

Ta gyara gidan wasu Bayin Allah da suke kula da Marayu ta Kuma gwangwajesu da Katon Katifa domin more rayuwa kamar kowa a Karkashin Jagorancin Uwar Gidan Shehu Aliyu Cool Sheikh Hajiya Adama Malik

Allah ya Saka maku da alheri.

11/06/2026
Yau Mun biyawa Malama Hadiza Kudin haya da masu gidan haya s**a Sha alwashin tashin ta cikin ikon Allah Gidauniyar Ajoke...
11/06/2026

Yau Mun biyawa Malama Hadiza Kudin haya da masu gidan haya s**a Sha alwashin tashin ta cikin ikon Allah Gidauniyar Ajoke Ayisat Afolabi Foundation Zaria, Kaduna State (AAAF )Karkashin Jagorancin Hajiya. Adama Malik sun biya.

Allah ya Saka ma masu taimakawa da alheri.

Gidauniyar Ajoke Ayisat Afolabi Foundation Zaria, Kaduna State  ( AAAF ) tana cigaba da koyawa Mata yadda Ake Dinka Zani...
11/06/2026

Gidauniyar Ajoke Ayisat Afolabi Foundation Zaria, Kaduna State ( AAAF ) tana cigaba da koyawa Mata yadda Ake Dinka Zanin gado na zamani domin su dogara da kansu a Karkashin Jagorancin Hajiya Adama Malik CEO.

Gidauniyar mu ta  Ajoke Ayisat Afolabi Foundation Zaria, Kaduna State ( AAAF )Karkashin Jagorancin Hajiya. Adama Malik  ...
10/06/2026

Gidauniyar mu ta Ajoke Ayisat Afolabi Foundation Zaria, Kaduna State ( AAAF )

Karkashin Jagorancin Hajiya. Adama Malik ta Samu Nasara yiwa wannan Yaron da Kari ya fito masa a baya aiki, Kuma Yana samun sauki cikin ikon Allah.

Allah ya sakawa masu taimakawa da alheri.

Yau cikin Ikon Allah CEO Ajoke Ayisat Afolabi Foundation Zaria, Kaduna State   ( AAAF )Hajiya Adama Malik  ta Samu Halar...
09/06/2026

Yau cikin Ikon Allah CEO Ajoke Ayisat Afolabi Foundation Zaria, Kaduna State ( AAAF )

Hajiya Adama Malik ta Samu Halarta bikin yayen Dalibai Wanda iDanraka Care Foundation s**a gabatar Kuma ta yi kira ga Matasa da su bada himma idan s**a ga ana yin abubuwa irin wannan don wani daga irin wadannan abubuwan rayuwar sa takan canza, don ita shaidace tunda ta yaye mutane a harka Sana'oi da ilimin computer sama da mutane 3000.

Allah yasa Wanda s**a koyi wadannan abubuwan su amfana.

BARKA DA SALLAH
27/05/2026

BARKA DA SALLAH

Address

No 15b Ajoke Street, Angwan Nashuka, Hanwa GRA Zaria
Zaria

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ajoke Ayisat Afolabi Foundation Zaria, Kaduna State posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share