Palladan Youth Development Organization - PYDO

Palladan Youth Development Organization - PYDO Our vision is to mobilize, educate and engage Palladan youth through collaborative programs.

Wannan ƙungiya tana taya ɗaya daga cikin Haziƙan matasan mu na Palladan me suna AHMAD TIJJANI ABUBAKAR murnan RANAR MATU...
26/04/2026

Wannan ƙungiya tana taya ɗaya daga cikin Haziƙan matasan mu na Palladan me suna AHMAD TIJJANI ABUBAKAR murnan RANAR MATUƘA JIRJIN SAMA TA DUNIYA. Allah yabashi Nasara Allah ya taimake shi Allah ya ƙaro mana ire-iren su a wannan gari mai Albarka 🙏

Allah ya ɗaga Palladan 🤲

Comr Adam Sa'id Palladan PRO II

PALLADAN YOUTH DEVELOPMENT ORGANIZATION (PYDO)Lokaci yayi, da zamu Rama Biki,  Inkai mana Abun kirki zakaga abin kirki a...
24/04/2026

PALLADAN YOUTH DEVELOPMENT ORGANIZATION (PYDO)

Lokaci yayi, da zamu Rama Biki, Inkai mana Abun kirki zakaga abin kirki a 2027.

Mu Mutanen PALLADAN da Kewaye, Bamacin Amana, Amma in dai kai mana Halacci, zakaga Halacci Insha Allah.

Justice for Palladan community

24/04/2026
Lokaci yayi, da zamu Rama Biki,  Inkaimana Abun kiri zakaga abin kirki 2027. Mu Mutanen PALLADAN da Kewaye, Bamacin Aman...
23/04/2026

Lokaci yayi, da zamu Rama Biki, Inkaimana Abun kiri zakaga abin kirki 2027.

Mu Mutanen PALLADAN da Kewaye, Bamacin Amana, Amma indai kaimana Halarci, zakaga Halarci Insha Allah.

Justice for Palladan community

Address

Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Palladan Youth Development Organization - PYDO posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share