Haske Charity Foundation- Hcf

Haske Charity Foundation- Hcf Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Haske Charity Foundation- Hcf, Nonprofit Organization, No. 41 Magajin Garin Street Samaru Zaria, Zaria.

Alhamdulillahi
10/08/2026

Alhamdulillahi

Kazama tushen murmushi ga wasu. Taimakon marasa qarfi da nuna musu qauna da  tausaya musu" Kasani wadannan abubuwan baza...
27/07/2026

Kazama tushen murmushi ga wasu. Taimakon marasa qarfi da nuna musu qauna da tausaya musu" Kasani wadannan abubuwan bazasu rage komai daga gare kaba, sai ma ƙara maka daraja da soyayya a zuciyar jama'a. ✍️ Haske Charity Foundation

Alhamdulillah jiya kenan Laraba 08/07/2026 Haske Charity Foundation,  yayin gabatar da sadaka na Al-Qur'anai, Littafai, ...
09/07/2026

Alhamdulillah jiya kenan Laraba 08/07/2026 Haske Charity Foundation, yayin gabatar da sadaka na Al-Qur'anai, Littafai, Pencil da Sharpener ga wasu sashen ɗaliban wannan makaranta ta Madrasatu Nuril Huda.Da kuma biya wa wadan su dalibai kudin makaranta
Muna roƙon Allah Subhaanahu wa ta'ala ya saka masu da mafificin Alkhairi.
🙏

Haske Charity Foundation, kenan, yayin gabatar da sadaka na Al-Qur'anai, Littafai, Pencil da Sharpener ga ɗaliban wannan...
08/07/2026

Haske Charity Foundation, kenan, yayin gabatar da sadaka na Al-Qur'anai, Littafai, Pencil da Sharpener ga ɗaliban wannan makaranta ta Madrasatu Nuril Huda.
Muna roƙon Allah Subhaanahu wa ta'ala ya saka masu da mafificin Alkhairi.
🙏

*Assalamu Alaikum HASKE CHARITY FOUNDATION *Ya Allah🤲🤲, Duk wani mai wata buƙata ta alkhairi mace ko namiji, yaro ko bab...
05/07/2026

*Assalamu Alaikum HASKE CHARITY FOUNDATION

*Ya Allah🤲🤲, Duk wani mai wata buƙata ta alkhairi mace ko namiji, yaro ko babba, ya Ubangiji Allah ka fi mu sani ka biya masa buƙatarsa duniya da lahira.*

Allahamdulillah yau 20/4/2026 Gidauniyar Haske Charity Foundation tayima dakunan da ta ginawa marayu da gajiyayyu daki l...
20/04/2026

Allahamdulillah yau 20/4/2026 Gidauniyar Haske Charity Foundation tayima dakunan da ta ginawa marayu da gajiyayyu daki layin jabbi Hayin dogo Samaru Zaria rafta yau kuma ta buga musu kwano Muna rukon Allah ya kawu mana gudumuwa domin karishi wannan aiyuka sauran kufufi da wunduna dafulasta da fulu dukkanin mai bukatan taimakawa kofar wannan Gidauniyar a bude taki Muna rukon Allah dukkanin wandayasa dukiyarsa da lafiyarsa da lokacinsa Allah ya saka musu da alkairi Allah Kuma yasa amizani Albarka manzon allah S.A.W

17/04/2026

17/4/2026 Cigaba aikin da Gidauniyar Haske Chairty Foundation takeyi a layin jabbi hayin dogo samaru Zaria Wanda take ginama wasu marayu da gajiyayyu dakuna Alhamdulillah yau anyi rafta kaman yadda kuke gani ga dukkanin Mai bukatar taimakawa awannan aikin alkairin kofa abude take Kuma insha Allahu wannan Gidauniyar zata kyautata musu makwancinsu kaman yadda tafara Muna yiwa kowa fatan Alkhairi

17/4/2026 Cigaba aikin da Gidauniyar Haske Chairty  Foundation takeyi a layin jabbi hayin dogo samaru Zaria Wanda take g...
17/04/2026

17/4/2026 Cigaba aikin da Gidauniyar Haske Chairty Foundation takeyi a layin jabbi hayin dogo samaru Zaria Wanda take ginama wasu marayu da gajiyayyu dakuna Alhamdulillah yau anyi rafta kaman yadda kuke gani ga dukkanin Mai bukatar taimakawa awannan aikin alkairin kofa abude take Kuma insha Allahu wannan Gidauniyar zata kyautata musu makwancinsu kaman yadda tafara Muna yiwa kowa fatan Alkhairi

insha AllahuGidauniyar Haske Chairty Foundation Zamu Cigaba Da Tallafawa Marayu da Kayan Abinci Idan Allah Yakaimu Ranar...
02/04/2026

insha Allahu
Gidauniyar Haske Chairty Foundation Zamu Cigaba Da Tallafawa Marayu da Kayan Abinci Idan Allah Yakaimu Ranar 20/4/2026. Kimanin Mutane 50 ne Zasu Amfana insha Allahu

Abin mamaki ne ka ga jahili mai nagarta, amma abin takaici ne ka ga mai ilimi mara tarbiyya, Domin ilimi ba tare da kyaw...
26/03/2026

Abin mamaki ne ka ga jahili mai nagarta, amma abin takaici ne ka ga mai ilimi mara tarbiyya, Domin ilimi ba tare da kyawawan halaye ba, ba ya ɗaga darajar mutum,
Jahili mai nagarta ya fi mai ilimi mara tarbiyya daraja.

Address

No. 41 Magajin Garin Street Samaru Zaria
Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Haske Charity Foundation- Hcf posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share