Zazzau WOMEN Entrepreneurs FORUM

Zazzau WOMEN Entrepreneurs FORUM Build a vibrant community of successful women entrepreneurs.

30/09/2026

Customer ta sayi kaya a wurinki, ta dawo ta ce ba ta gamsu da product ɗin ba. Yaya za ki handling situation ɗin?

Is your business ready for the digital age?AI and digital tools are transforming the way entrepreneurs work, market thei...
26/09/2026

Is your business ready for the digital age?
AI and digital tools are transforming the way entrepreneurs work, market their products, reach customers and grow.
Join Zazzau Women Entrepreneurs Forum for an insightful session on:
*DIGITAL TRANSFORMATION FOR SMALL BUSINESSES*
Discover how AI, digital tools and technology can help you work smarter, reach more customers and grow your business.
🎙️ Facilitator: Aisha Usman
Founder, Veltics Co.
📅 Saturday, 25th September 2026
⏰ 8:00 PM
💻 Via Google Meet
🔗 Join here:
meet.google.com/cpy-vcbq-yfn
📌 Save the date. Tell a businesswoman. Come ready to learn, connect and grow!
Don’t just run your business. Build a smarter, more digital business. @⁨all⁩

21/09/2026

Tambaya
Taya ake kara customers? Mezanyi inkara yawan customers dina?

19/09/2026

Fara Business da Karamin Jari
“Kar ki jira babban jari, fara da abin da k**e da shi.”

17/09/2026

“Empowered women build stronger businesses and stronger communities".

Yan uwana ZWEF members, ba kasuwanci kadai ya kamata mu dinga tattaunawa akai ba. ❤️Yau za mu tattauna akan kalubalen da...
15/09/2026

Yan uwana ZWEF members, ba kasuwanci kadai ya kamata mu dinga tattaunawa akai ba. ❤️
Yau za mu tattauna akan kalubalen da mu mata ‘yan kasuwa muke fuskanta game da kasuwanci da kuma zamantakewarmu da abokan zaman mu wato Mazajenmu.

Me kuke ganin yake kawo matsala? Kuma yaya ya kamata mu magance wannan matsalar?

Ku shirya ku kuma.kasance tare damu da karfe 8:00pm a group dinnan namu.

Wacce zata zamo speaker dinmu yau itace Nr. Hannatu Aminu Yero
H&M Enterprises.

HIRA DA BABBAR BAKUWARMU KUMA CHAIRPERSON NA ƘUNGIYAR ZWEFSuna na ZAINAB LADAN Wacce akafi sani da MAMAN MIMAH GENERAL E...
14/09/2026

HIRA DA BABBAR BAKUWARMU KUMA CHAIRPERSON NA ƘUNGIYAR ZWEF

Suna na ZAINAB LADAN
Wacce akafi sani da MAMAN MIMAH GENERAL ENTERPRISES
(MMGE) CHAIRPERSON na ZWEF.

Ina da aure inada yara guda bakwai ina zaune a kaura zaria city, ni malamar makaranta ce kuma yar kasuwa.

A wani fanni kika kware a kasuwanci?
Fanni biyu nafi kwarewa a kasuwanci na ɗaya sana'ar hannu kamar su saka, ɗinkin keke,lalle da sauransu sai na biyu online business wato kasuwanci ta yanar gizo.

Wadansu nasarori kika samu a kasuwancinki?
Nasarori ansamu sosai wanda yanzu kana iya mu'amala da mutane sama da 100 ada ko akasin haka, yanxu kuma kusan kowa ya sanni toh Alhamdulillah shima nasara ce.

Mene yaja ra'ayinki kika Fara kasuwanci?
Ni na fara kasuwanncine tun bansan mene ne Shiba sabida na taso gidan sana'a ne nataso babana Dan kasuwa ne Yana import da export, Mamana kuma tana sana'a kaya na cikin gida gullisuwa,tsami gaye,omo, sabulu, sugar,lamirje zobo da Sauran su
To shiyasa Nima natashi da son kasuwanci Nima nafara tun ina karama

Me ya sa ZWEF take da muhimmanci?
Idan kina cikin ZWEF, ba ke kaɗai k**e tallata kayanki ba. Kina da sauran mata da za su taimaka wajen tallata ki. Daga carton ɗaya, za ki iya kaiwa carton uku ko fiye saboda kina talla tare da ZWEF members.

Wane canji k**e son gani?
Ina son kowacce member ta zama real CEO, ta gina brand ɗinta, ta riƙe gaskiya, domin yadda kika ɗauki sana’arki, haka duniya za ta ɗauke ki.

Menene burin ZWEF?
Muna son mata su tashi, su nemi na kansu, su dogara da kansu kuma su taimaki iyalansu. ZWEF na son mata su zama masu ƙarfi ta fuskar kasuwanci da rayuwa.

ZWEF kungiya ce ta kasuwanci kawai?
A’a. Kungiya ce da ke haɗa kasuwanci, tarbiyya, gaskiya da mutunci.

Saƙonta ga members?
“Mu riƙe gaskiya, mu yi haƙuri da juna, mu riƙe alkawari, kuma kada mu yi competition da kowa. Rabinki rabonki ne.”

Me take so a lokacin hutu?
Research tana shiga websites daban-daban domin ƙara ilimi da sanin sabbin dabarun kasuwanci.

Favorite colours: Green & Coffee 💚🤎

ZWEF We are future billionaires, Insha Allah! 💚💛

14/09/2026

“Ki yarda da kanki, ki fara, ki dage nasara tana zuwa ga mai haƙuri.”

14/09/2026

Start small, dream big, and never stop growing.” 💚💛

Address

Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zazzau WOMEN Entrepreneurs FORUM posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share