14/06/2026
On the 12th of june 2026, ZUDAF team went for a campaign "Plant a Tree" in auchan village of Ikara Local Govt of kaduna state.
A total of 80 seedlings from different breeds were planted in burial grounds, schools & remote medical dispensaries.
A ranar 12 ga watan Yuni 2026, ZUDAF ta kai ziyarar garin Auchan na karamar hukumar Ikara na Jihar Kaduna.
An shuka Iri 80 na itatuwa kala kala a makabartu, makarantu da dakunan shan magani.