Kallon Kura Old Boys Association- KOBA

Kallon Kura Old Boys Association- KOBA Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kallon Kura Old Boys Association- KOBA, Youth Organization, Kallon Kura Primary School Hayin Dogo Samaru Zaria, Zaria.

KALLON KURA OLD STUDENTS ASSOCIATIONCikin ikon Allah, a yau Alhamis 10th JULY, 2025 mun samu gabatar da CAREER TALK a ma...
10/07/2025

KALLON KURA OLD STUDENTS ASSOCIATION

Cikin ikon Allah, a yau Alhamis 10th JULY, 2025 mun samu gabatar da CAREER TALK a makarantar mu mai albarka, Kallon Kura Model Primary School, inda manyan mutane daga fannoni na ilimi iri s**a halarta, domin fadakar da yaran mu akan muhimmancin Ilimi tare da saita musu tunani akan kwazo da Kuma jajircewa.

Godiya ta musamman ga
1. Mal. Umar Headmaster na Makaranta.
3. Mal. Hussaini Usman, Institute of Agricultural Research ABU Zaria
4. Malama Wasila Sada, (Ameera, IYAF) Department of Computer science ABU Zaria.
5. Mal. Aliyu Magaji Abdu , School of Advanced and Preliminary Studies Nuhu Bamalli Polytechnic Zaria
6. Muhammad Abdallah
7. Pte. Abubakar and Pte. Abdulsalam
8. Lt. Commander AM Sani.
9. Sauran Malaman makaranta da Excos na Association.

Inshallah, sauran programs suna zuwa Nan bada dadewa ba.

Mun gode.

Signed
Executives

Address

Kallon Kura Primary School Hayin Dogo Samaru Zaria
Zaria

Telephone

+2347031911055

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kallon Kura Old Boys Association- KOBA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Kallon Kura Old Boys Association- KOBA:

Share