Higher organization Nigeria cadet

Higher organization Nigeria cadet Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Higher organization Nigeria cadet, Non-Governmental Organization (NGO), Sabon gari zaria, Zaria.

04/04/2020
26/03/2020

Ina buqatan adua domin ina kan hanyan dawo gida nageria sanadiyan kulle badodin kasashin waje

26/03/2020

Tsabar Hauka Da Jahilci Ne Yasa Aka Rufe Masallatai Saboda Cutar Corona Virus, Cewar Ado Isah Gwanja

Shahararren mawakin hausa a Arewacin Najeriya, Ado Gwanja ya wallafa wani bidiyo a shafinsa na Instagram, inda a cikin bidiyon yayi kokarin jawo hankalin mutane kan muhimmancin zuwa sallah a Masallaci ko da kuwa acikin wane irin annoba ake.

Mawakin ya yi amfani da kalmomi masu tsauri dangane da lamarin inda yace komai kaga dama ka faɗi shi bai damu ba.

Har wayau cikin bidiyon mawakin yace ya raina hankalin Al'ummar mu, inda ya yi ta maimaita kalmar "Ba mu da hankali".

Duba da yadda wannan fage na Malamai ne da za su motsa gemuna da fitar da fatawowai akai, ko ya dace Mawakin ya tsoma baki a ciki har ma ya yi amfani da irin wadannan tsauraran kalaman!

Masu Karatu me Zakuce?

08/03/2020

ASlm yaku yan uwa musulmai ayaune agarin dogarawa dake sabon gari Zaria mukatashi da firgici gobara NEPA mungode wa yan uwa wajan bada gudumawar kashiwuta dakuma sauran ma aikatan fire service da yan agaji kala kala kamar su
Jama,atu nasril Islam , higher organization Nigeria cadet security (HONIC).fityanul Islam , jibwis , munazamatul fityanul Islam , ALLAH yasakamuku da alkairi sanar daga jamilu Dan so officer of j.n.I , honic cadet
Allah yakara daukaka musulunci ameen summa ameen .

Honic cadet no going back going to the Nigeria army
09/02/2020

Honic cadet no going back going to the Nigeria army

We thy go home sima sima sosai
04/02/2020

We thy go home sima sima sosai

Address

Sabon Gari Zaria
Zaria
DANSO

Telephone

+2348103388351

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Higher organization Nigeria cadet posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share