05/04/2026
Abin kunya da wasu bata-gari s**a aikata na yi wa Distinguished Senator Ahmad Babba Kaita ihu a Kusada Local Government jiya, ba wai kawai yarinta bace da rashin wayo ,aa, akwai tsabar rashin sanin siyasa da rashin sanin mutuncin kai.
Siyasa ya kamata ta kasance kan nagarta, girmamawa da tattaunawa mai ma’ana, ba hayaniya mara tushe da tada hankali ba. Irin wannan hali yana nuna karancin fahimtar dimokaradiyya, kuma yana fallasa masu aikata hakan a matsayin mutanen da ba su da abin da za su kawo wa al’umma.
A bayyane yake cewa: babu wani dan siyasa a APC daga Shugaban kasa har zuwa kansilan mazabu, da ya yi ko da rabin abin da Sanata Babba Kaita ya yi a Kusada cikin shekara Shida da rabi kacal da Babba kaita yake kan mukamin senator a Daura zone. Ayyukansa suna magana da kansu ne, ba wata hayaniya mara tushe ba.
Daga ayyukan raya kasa zuwa shirye-shiryen tallafawa al’umma, gudummawarsa a bayyane take kuma tana anfani kai tsaye ga jama’a.
Maimakon irin wannan abin kunya, muna kalubalantar masu wannan hali da su fito su nuna ko da rabin ayyukan da Sanata Babba Kaita ya aiwatar, wanda ubannin gidan su da s**a saka su wannan wautar s**a aikata a kusada Local government.
Al’ummar Kusada masu basira ne, sun san wanda yake aiki da wanda yake hayaniya kawai. Shugabanci ana gane shi da aiki ba da ihu a t**i ba.
1.Sabon Rafi Primary school: Senator kaita ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Azuzuwa guda 2 Dauke da Teburan da Kujerun
2. Aganta Fulani primary school: Senator kaita ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Azuzuwa guda 2 Dauke da Teburan da Kujerun Zama.
3.Kaga Dama primary school kofa ward: Senator kaita ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Azuzuwa guda 2 Dauke da Teburan da Kujerun Zama.
4. Pilot primary school kusada: Senator kaita ya Assasa Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Teburan da Kujerun Zama. Dama wanan makaranta ta Amfana da Dakuma Karatu guda 2 masu Dauke da Azuzuwa guda 6 Dukkaninsu Dauke da Teburan Rubutun da Kujeru a yan shekarun Baya.
5. Government Day secondary schools Dunni: Senator kaita ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Azuzuwa guda 2 masu Dauke da Teburan da Kujerun Zama.
6. Bauranya primary school: Senator kaita ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Azuzuwa guda 2 Dauke da Teburan da Kujerun Zama.
7. Madarasatul Riyadh jannah kusada: Senator kaita ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Azuzuwa guda 2 Dauke da Teburan da Kujerun Zama.
8. Islmaiyar kofa : Senator kaita ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Azuzuwa guda 3 Dauke da Teburan da Kujerun Zama.
9. Islamiyar In unguwar Kaya kusada : Senator kaita ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Azuzuwa guda 3 Dauke da Teburan da Kujerun Zama.
10. Islamiyar Gidan mutum daya : Senator kaita ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Azuzuwa guda 3 Dauke da Teburan da Kujerun Zama.
11. Kusada chikin Gari : Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya mai Aiki da Hasken Rana Soler motorized Boreholes a Turance mai Dauke da kawunan Pampo guda 21.
12. Gidan kuka Tufani: Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse Hand pump guda 1
13. Yan dadi : Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse Hand pump guda 1
14. Rugar makada: Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse Hand pump guda 1
15. Debin Ruma: Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya mai Aiki da Hasken Rana Soler motorized Boreholes a Turance mai Dauke da kawunan Pampo guda 10
16. Kusada lg : Senator kaita ya Bada Gudummuwar 1m don Sayen Filin makabarta .
17. Dangamau: Senator kaita ya Assasa Sanya Na'ura mai Tace Hasken wutar Lantarki Transformer a Turance.
18. Runji primary school; Senator kaita ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Azuzuwa guda 2 Dauke da Teburan da Kujerun Zama.
19. Kolawa primary school: Senator kaita ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Azuzuwa guda 3 Dauke da Teburan da Kujerun Zama
20. Yashe Primary school: Senator kaita ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Azuzuwa guda 3 Dauke da Teburan da Kujerun Zama.
21. Aganta Fulani primary school: Senator kaita ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Azuzuwa guda 2 Dauke da Teburan da Kujerun Zama.
22. Kagadama primary school: Senator kaita ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Azuzuwa guda 3 Dauke da Teburan da Kujerun Zama
23. Mairana villege : Senator kaita ya Assasa Sanya masu wutar Nepa.
24. Yandi : Senator kaita ya Assasa Sanya Na'ura mai Tace Hasken wutar Lantarki Transformer a Turance.
25. Dudunni: Senator kaita ya Assasa Sanya Na'ura mai Tace Hasken wutar Lantarki Transformer a Turance.
26. Jofalawa : Senator kaita ya Assasa ginin Asibitin primary Health care a Turance.
27. Magami village: Senator kaita ya Assasa ginin Dakin Amsar Haihuwa maternity clinic a Turance mai Dauke da Gadaje da Generator.
28. GGSS kaikai: Senator kaita ya Assasa Sanya Na'ura mai Kwakwalwa wato laptops a Turance har guda 102.
29. Manoman Rani : Senator kaita ya Assasa Ginin Riyojin noman Rani har guda 47 a Dukkanin Sassan da suke noman Rani a kusada.
30. Kogawa primary school: Senator kaita ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Azuzuwa guda 3 Dauke da Teburan da Kujerun Zama.
31. Emporment: Senator kaita ya Assasa Bada Tallafin Kekunan Dinki da Injinan makarde , Inda Aka Dauko mutum 1 Daga ko wace don Amfana da wanann Tallafi.
32. Emporment: Senator kaita ya Assasa koyama Mutum 5 Gyaran mota Auto mobile machernic da kuma Auto mobile Electric Aka koya masu gyaran keuta aka kuma Basu Tallafin Kayayyakin Abinda s**a koya keuta don Dogaro dakai.
34. Tallafin Azumi: Senator kaita ya ya bada Tallafin 40,000 ga kowace Rumfa Dake chikin karamar Hukumar Kusada .
35. Kauyen Gidan Abarshi Bauranya: Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse Hand pump guda 1
36.Layin Gabas Bauranya: Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse Hand pump guda 1
37.Magami Yashe : Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse Hand pump guda 1
38. Kafada; Senator Ahmad Babba ya Assasa Sanya Transforama 500kva.
39. Kofar Hardo Boko: Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse Hand pump guda 1
40.Makaurachi mawashi : Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse Hand pump guda 1.
41. Rugar makada : Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse Hand pump guda 1
42. Sha'iskawa Bauranya: Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse Hand pump guda 1.
43.Tsawwa: Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse Hand pump guda 1.
44. Gauraki: Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse Hand pump guda 1.
45. Makadawa: Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse Hand pump guda 1.
46.kawarin Yashe : Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse Hand pump guda 1.
47. Bakin makabarta Dudunni: Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse Hand pump guda 1.
48. Sanatar kare : Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse Hand pump guda 1.
49. Kutunkawa: Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse Hand pump guda 1.
50. Debin wanzamai: Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse Hand pump guda 1.
51. Sabon Garin kudu: Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse Hand pump guda 1.
52. Sabon Rafi: Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse Hand pump guda 1.
53. Yandadi Gidan Shehu : Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse Hand pump guda 1.
54.Kantawa : Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse Hand pump guda 1.
56. Tofa: Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse Hand pump guda 1.
57. Garin Damarin kusada : Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse Hand pump guda 1.
58.Tashar mota Kusada lg ,; Ta Amfana da Security light don Samun hasken wutar .
58. Sanyama wasu Tsangayu Security light don jin Dadin Karatun Dare.
59.Bauranya A' Senator kaita ya Assasa Gina masu Islamiyya mai Dauke da one Block 2 Classes dauke da Tebura da kujeurun zama.
60. Magadawar Fako ; Sen, Kaita ya Assasa Gina masu Islamiyya One Block 2 Classes dauke da Tebura da kujeurun zama.
61.Tufani primary school; One Block 2 Classes dauke da Tebura da kujeurun zama.
62. Isawa; Senator kaita ya Assasa Gina masu Islamiyya One Block 2 Classes dauke da Tebura da kujeurun zama.
63. Kagadama Primary school Itama ta Amfana da Ginin One Block 2 Classes dauke da Tebura da kujeurun zama.
64. Madarasatul Ulumuddin islamiyya kusada One Block 2 Classes dauke da Tebura da kujeurun zama.
65. Islmaiyar Malam Ibrahim Dangamau ; Itama ta Amfana da Ginin One Block 2 Classes dauke da Tebura da kujeurun zama.
66. Bada Tallafin 1m domin Sayen Filin makabarta .
66. Bada Tallafin One million ga Wani marrar lafiya .
67. College of Arabic and Islamic studies Kusada ; Sabon Genaretor.
68. Empowerment; Mata 20 ne s**a Amfana da Tallafin Dubu Talatin Talatin kowanensu don yin Sanaa .
69. College of Arabic and Islamic studies Kusada ; ta Kara Amfana da Tallafin kudi har 500k.
70. Bauranya Hayin Gabas; Transformer 500kva.
71. Bauranya chikin Gari Transforma 500kva.
72. Yashe Makarantar Malam Dahiru Rinji ta Amfana Security light.
73. Yashe ; Hand pump don Amfanin Al'umma.
74. Yandadi ta Amfana da Hand pump.
75. Awari ; Sun Amfana da Hand pump
76. Bauranya chikin Gari; Ansama makarantar tsangaya Security light.
77. Isawa Senator Ahmad Babba Kaita ya Assasa yi masu Hand pump Guda Daya .
78. Empowerment; mata 45 Daga Karamar Hukumar. Kusada s**a Amfana da Tallafin na jarin Inda kowace ta Amfana da Tallafin 20k.
79. Manoman Rani : Sun Amfana Tubes wells har guda 56 Daga Dukkanin Sasan da Ake noman Rani a Karamar Hukumar kusada.
80. ICT Training Wanda wasu Daga chikin matasan Kusada s**a Amfana da Training aka Kuma Basu computer da Jari .
81. Daukar Nauyin Mararsa lafiya Wanda Shima bazan iya kiyastawaba daidai muce Allah ya sakama Senator da Alkairi.
82 500kva Transformer chikin Garin Kusada Sabuwa FIL .
83. Empowerment mutum 40 s**a Amfana da Aka Kuma baiwa kowa Keken Dinki da Jari na 40k.
84. Islmaiyar Yar tsamiyya kusada; One Block two classes dauke da Tebura da kujeurun zama
85 . Islamiyar Tudun Gari One Block two classes dauke da Tebura da kujeurun zama.
86. Islamiyar Tsahar keba, One Block two classes dauke da Tebura da kujeurun zama.
87. Community school Gidan mutum Daya One Block two classes dauke da Tebura da kujeurun zama.
88. Empowerment; An Dauki mutum 2 Daga ko wace ward mace daya Namiji Daya aka Basu kayan Sanaa a Secritariat kusada Inda Akaba wasu injin Markade wasu Kuma s**a Amfana Keken Dinki .
90. Tallafin 1m don Ida aikin Ginin Masallachin Garin Makadawa .
91. Yanzaro Madarasatul Islmiya One Block Four Classes dauke da Tebura da kujeurun zama.
92. Dudunni chikin Gari One Block Four Classes dauke da Tebura da kujeurun zama.
93. Karsa Villege, One Block Four Classes dauke da Tebura da kujeurun zama.
94. Empowerments; Wanda Al'umma da dama s**a Amfana.
95. Unguwar Gabas Gidan mutum Daya, Soler Motorized Boreholes.
96. Primary Health center Kusada Ambulance 🚑 guda 1.
97. Rugar magaji kafarda ward Soler Motorized Boreholes.
98. Samau kofar ward , Soler Motorized Boreholes.
99. Dangamau Soler Motorized Boreholesdauke da Danki .
100. Bakin Yara Islamiyya Yashe One Block two Classes dauke da Tebura da Kujerun zama.
101. Bakin layi Islamiyya Kusada local Government, One Block two Classes dauke da Tebura da Kujerun zama.
102. Shema , Islamiyya, One Block two Classes dauke da Tebura da Kujerun zama.
103. Bakin Tafki kofar ward, Islamiyya One Block two Classes dauke da Tebura da Kujerun zama.
104. Mawashi primary school One Block two Classes dauke da Tebura da Kujerun zama.
105. Kofar fada Yashe B" One Block two Classes dauke da Tebura da Kujerun zama.
106. Unguwar Loko primary school kofar ward One Block two Classes dauke da Tebura da Kujerun zama.
107. Rumuwa Bauranya A" primary school One Block two Classes dauke da Tebura da Kujerun zama.
108. Daru Islamiyya Kusada local Government, One Block two Classes dauke da Tebura da Kujerun zama.
109. Gurarraji Kofar ward Islamiyya One Block two Classes dauke da Tebura da Kujerun zama.
110. Islamiyyar Kusada chiki. Gari , One Block two Classes dauke da Tebura da Kujerun zama.
111. Ganuwa primary school One Block two Classes dauke da Tebura da Kujerun zama.
112. Kwana Islamiyya One Block two Classes dauke da Tebura da Kujerun zama.
113. Makadawa primary school One Block two Classes dauke da Tebura da Kujerun zama.
114. Transformer, chikin Gari Kusada local Government.
115. Kawarin Dudunni ward Islamiyya One Block two Classes dauke da Tebura da Kujerun zama.
116. Gumsawa primary school One Block two Classes dauke da Tebura da Kujerun zama.
117. Jeri primary school One Block two Classes dauke da Tebura da Kujerun zama.
118. Bakin Yara Aganta, Islamiyya One Block two Classes dauke da Tebura da Kujerun zama.
119. Bakin Tafki mawashi ward , Islamiyya One Block two Classes dauke da Tebura da Kujerun zama.
120. Kafarda Islamiyya chikin Gari , one Block two Classes dauke da Tebura da Kujerun zama.
121. Sabon Gari Islamiya One Block two Classes dauke da Tebura da Kujerun zama..
Senator Ahmad Babba Kaita Sannu da kokari .