Musa Halilu Ahmed Da'awa Foundation

Musa Halilu Ahmed Da'awa Foundation Promoting the true teachings of Islam based on the Qur’an and authentic Sunnah. Committed to calling towards righteousness with wisdom, sincerity, and clarity

Aminin Marigayi Tsohon Shugaban ƙasa Janaral Muhammad Buhari Alkali Isah Ibrahim Dodo Katsina ya shirya taron addu'oi na...
14/07/2026

Aminin Marigayi Tsohon Shugaban ƙasa Janaral Muhammad Buhari Alkali Isah Ibrahim Dodo Katsina ya shirya taron addu'oi na musamman domin neman rahama gareshi a yayin da ya shekara daya da rasuwa.

A ranar litinin 13-07-2026 Alkali Isah Ibrahim Dodo ya shirya taron saukar alkur'ani mai girma tare da addu'oi na musamman domin neman rahama ga marigayi tsohon shugaban kasa Muhammad Buhari a Unguwar Alkali dake cikin garin Katsina.

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! 🎉 Muhammad Bashir, Biliyaminu Barkindo, Ba...
13/07/2026

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! 🎉 Muhammad Bashir, Biliyaminu Barkindo, Babangida Beti

Allahu Akbar; Sarkin Qatar Masoyin Baba Buhari ne sosai, ya ziyarci Baba a Nigeria sau da dama, ya kuma ziyarce shi a La...
12/07/2026

Allahu Akbar; Sarkin Qatar Masoyin Baba Buhari ne sosai, ya ziyarci Baba a Nigeria sau da dama, ya kuma ziyarce shi a Landan lokacin da lokacin da Bashi da lafiya har sau huɗu, yau shi ma ya râsu, muna musu addu'ar Allah haskaka makwancinsu, Ameen 🤲

12/07/2026

02
Fassaran Huduban juma'a daga bakin Modibbo Abubakar Ngaudal deputy Chief Imam Modibbo Adama Central Mosque Yola Adamawa...

11/07/2026

01
Fassaran Huduban juma'a daga bakin Modibbo Abubakar Ngaudal deputy Chief Imam Modibbo Adama Central Mosque Yola Adamawa...

11/07/2026

02
Daga Masallacin Late Waziri Abba

Chigaba da karatun littan fin lalari tare da
Al-shiehk Modibbo Dauda Sebore Yola ko wani ranan alhamis..

10/07/2026

Daga Masallacin Late Waziri Abba

Chigaba da karatun littan fin lalari tare da
Al-shiehk Modibbo Dauda Sebore Yola ko wani ranan alhamis..

Allah ya kyautah makwanci🤲🤲
06/07/2026

Allah ya kyautah makwanci🤲🤲

Address

Lamido Abba Road
Yola

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Musa Halilu Ahmed Da'awa Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share