07/10/2026
CIKIN HOTUNA.
KARATUN LITTAFIN SHARH ALWAQAAT
KAITSAYE; Daga babban Masallacin Juma'a Karamar hukumar Wukari Jihar Taraba.
Tare da As-shiekh MUSLIH IBRAHIM YUSUF (PRINCIPAL AL'IMAN SCHOOL WUKARI)
26/ Rabi'ul Thani (04) /1448h.
07/ October (10) /2026.