21/11/2024
CIGIYA: Daga Zuwa Islamiyya Har Yanzu Ba Su Dawo Gida Ba
Don Allah muna cigiyar wadannan yara guda biyu, Fatima da Muhammad. Sun bata ne a garin Zaria a yankin Kwarbai.
Tunda ska tafi makarantar Islamiya har yanzu ba su dawo gida ba.
Idan da aanda Allah Ya sa ya gansu, sai a tuntube mu akan wadannan lambobin;
08066018941
07037406205
Allah Ya sa a dace.
Don Allah a taya mu yadawa (sharing) ko za za dace.