Tudun Wada Gusau Materials

Tudun Wada Gusau Materials Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Tudun Wada Gusau Materials, Tudun wada Gusau, Tudunwada.

An organization to provide educational support, economic empowerment, and humanitarian aid to students, vulnerable individuals, and impoverished communities within Tudun Wada Ward, promoting self-sufficiency, dignity, and overall well-being.

Small acts of kindness can have a big impact.Tudun Wada Gusau MaterialsWe move..........
20/03/2025

Small acts of kindness can have a big impact.

Tudun Wada Gusau Materials
We move..........

Giving is not just about making a donation, it's about making a difference.Alhamdulillah
20/03/2025

Giving is not just about making a donation, it's about making a difference.

Alhamdulillah

Gayyata!!!Assalamu Alaikum Amadadin sashin zartarwa hadi da mambobin wannan kungiya mai albarka, muna gayyatar masoya da...
19/03/2025

Gayyata!!!

Assalamu Alaikum
Amadadin sashin zartarwa hadi da mambobin wannan kungiya mai albarka, muna gayyatar masoya da Yan uwa zuwa taron kaddamar rabon kayayyakin masarufi ga Yan uwan mu dake gundumar Tudun wada masu karamin karfi da Marayu.

Taron zai gudana kamar haka;

Rana: Gobe Alhamis
Wuri: Tsamiyar masaka, Tudun wada Gusau
Lokaci: karfe 9:00am (na safe)

Allah ya bada ikon halarta
Allah ya karfafi wannan kungiya (Amin Amin)

SAKON TA'AZIYAInnalillahi Wainnailaihi RajiuonA madadin shuwagabanni da  mambobi na Tudun Wada Gusau Materials, muna  mi...
16/03/2025

SAKON TA'AZIYA

Innalillahi Wainnailaihi Rajiuon

A madadin shuwagabanni da mambobi na Tudun Wada Gusau Materials, muna mika sakon ta'aziya ga iyalai da yan uwa da abokan arziki bisa ga rashin da mukayi na Babanmu Kuma malaminmu Malam Muhammadu Akaramakallahu bayan yayi doguwar jinya

Hakika munyi babban rashi na jajirtattaccen Malami kuma Uba na gari. Allah Ya jikanshi, Ya kuma gafarta mashi dukan kusakuransa, ya kuma saka masa da alkhairi.
Idan tamu tazo Allah ya sa muyi kyakykyawan karshe.

TUDUN WADA GUSAU MATERIAL.Yau Assabar 22/02/2025 munsamu zama da Ɗaya daga cikin Ƴan Kishin wannan yanki namu Hon. Abdul...
28/02/2025

TUDUN WADA GUSAU MATERIAL.

Yau Assabar 22/02/2025 munsamu zama da Ɗaya daga cikin Ƴan Kishin wannan yanki namu Hon. Abdul Vice Maishanu inda muka tattauna muhimmman zantuka gameda sha'anin cigaban wannan yanki namu dakuma bullo da wasu hanyoyi dazamu kawo cigaba a wannan yanki namu.

Bayan Kammala jawabai munsamowa Alummar yankinmu tallahin Buhun Masara, Cartoon Biyar Na Taliya Dakuma Naira Dubu Hamsin Domin Rabawa Alummar wannan yanki namu, wannan shi-ne mafari domin zamu cigaba da zagayawa duk inda yakamata domin samowa wannan yanki namu irin wayannan cigaban da ikon Allah.

Zamu daura Hotunan wayannan Kayan kamin Rabasu cikin Azumi Insha Allahu, Hon. Abdul Vice Mungode.

We're thrilled to have you join our community. Here, you’ll find a supportive space filled with like-minded individuals ...
28/02/2025

We're thrilled to have you join our community. Here, you’ll find a supportive space filled with like-minded individuals who share your passion to provide educational support, economic empowerment and humanitarian aids to students vulnerable individuals and impoverished communities within tudun wada ward, promoting self-sufficiency, dignity and overall well-being.

Address

Tudun Wada Gusau
Tudunwada

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tudun Wada Gusau Materials posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share