19/04/2026
Sanarwa!!
Ana sanarwa ga iyayen dalibai da suke matakin karshen na primary da junior secondary cewa an fara sayar da scratch cards na Science and Technical Schools Board (STSB).
Wannan gidauniya ta shirya domin tallafawa wadansu daga cikin dalibai domin mallakar scratch cards, extra classes akan yanda ake amsa jarabawar.
Idan ba'a manta ba a shekarar da ta gabata wannan gidauniya ta samarwa sama da dalibai (10) scratch cards tare da samun admissions a makarantu mabanbanta dake science and technical schools boards.
Masu sha'awar mallakar scratch cards zasu iya tuntubar;
1. Comr. Kabiru Abba Gurun (0806 939 5357)
2. Malam Bello Aliyu (Confidential Secretary @ 0814 794 6331)
~Management